Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Jami'an 'Yan Sandan Gwamnatin Saudiyya Sun harbe Wani Farar Hula A yankin Awamiyyah

    Jami'an 'Yan Sandan Gwamnatin Saudiyya Sun harbe Wani Farar Hula A yankin Awamiyyah

    Jun 23, 2016 02:23

    Jami'an 'yan sanda na kasar Saudiyya sun harbe wani farar hula har lahira a garin Al-awamiyyah da ke gabacin kasar ba tare da bayyana wani dalili na yin hakan ba.

  • 'Yan Siyasar Masar Sun Yi Maraba Da Hukunci Soke Yarjejeniyar Mika Tsibirai Ga Saudiyya

    'Yan Siyasar Masar Sun Yi Maraba Da Hukunci Soke Yarjejeniyar Mika Tsibirai Ga Saudiyya

    Jun 22, 2016 11:44

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar da dama daga cikin kungiyoyi, jam'iyyu da 'yan siyasar kasar sun yi maraba da hukuncin da wata kotun kasar ta yanke na soke yarjejeniyar da gwamnatin kasar ta cimma da Saudiyya na mika mata ikon wasu tsibirai guda biyu na kasar.

  • Ministan Harkokin Wajen Iraki Ya Soki Saudiyya Da Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidan Kasar

    Ministan Harkokin Wajen Iraki Ya Soki Saudiyya Da Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidan Kasar

    Jun 19, 2016 06:34

    Ministan harkokin wajen kasar Iraki Dakta Ibrahim Ja'afari yayi kakkausar suka ga kalaman jakadar kasar Saudiyya a kasar Thamer al-Sabhan yana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin harkokin cikin gidan kasar Irakin da ba za a taba amincewa da shi ba.

  • Dakarun Kasar Yemen Na Ci Gaba Da Samun Nasarori A Kan Sojojin Kasar Saudiyya

    Dakarun Kasar Yemen Na Ci Gaba Da Samun Nasarori A Kan Sojojin Kasar Saudiyya

    Jun 14, 2016 01:00

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojoji da dakarun sa kai na kasar Yemen na ci gaba da mayar da martani ga ci gaba da hare-haren wuce gona da irin sojojin Saudiyyan da kawayenta a kan al'ummar kasar.

  • Ayat. Kermani: Saudiyya Ta Fada Tarkon Amurka Da Yahudawan Sahyoniya

    Ayat. Kermani: Saudiyya Ta Fada Tarkon Amurka Da Yahudawan Sahyoniya

    Jun 10, 2016 13:43

    Na'ibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani yayi kakkausar suka ga siyasar nuna kiyayyar ga al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya da Saudiyya ta ke gudanarwa yana mai cewa Saudiyyan ta fada tarkon Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Martani Akan Cire Saudiyya Daga Cikin Kasashe Masu Cin Zarafin Kananan Yara.

    Martani Akan Cire Saudiyya Daga Cikin Kasashe Masu Cin Zarafin Kananan Yara.

    Jun 09, 2016 02:14

    An bukaci sake Mayar Da Saudiyya cikin Jerin kasashen da ke cin zarafin kananan yara.

  • Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Sun Soki Matsayar MDD Na Cire Saudiyya Daga Jerin Masu Take Hakkokin Yara

    Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Sun Soki Matsayar MDD Na Cire Saudiyya Daga Jerin Masu Take Hakkokin Yara

    Jun 08, 2016 01:08

    Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama na kasa da kasa sun yi kakkausar suka ga matsayar Majalisar Dinkin Duniya (MDD) na cire sunan Saudiyya daga jerin kasashen da suke take hakkokin kananan yara.

  • An Kama Wani Dan Sandan Saudiyya A Masar Bisa Zargin Fyade Wa Wata Karamar Yarinya

    An Kama Wani Dan Sandan Saudiyya A Masar Bisa Zargin Fyade Wa Wata Karamar Yarinya

    Jun 02, 2016 12:47

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama wani dan sandan kasar Saudiyya bisa zargin da ake masa na yin fyade wa wata yarinya 'yar shekaru 10 a duniya a wani yanki na shakatawa a kasar.

  • Kotun Masarautar Iyalan Gidan Saud Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Masu Fafutuka 14

    Kotun Masarautar Iyalan Gidan Saud Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Masu Fafutuka 14

    Jun 01, 2016 06:09

    Kotun masarautar mulkin mulukiya ta iyalan gidan Saud ta yanke hukuncin kisa kan wasu mutane 14 dukkaninsu masu fafutuka, saboda dalilai na siyasa.

  • Ruhani: Isra'ila Ce Za Ta Amfana Da Kafar Ungulun Da Saudiyya Take Wa Aikin Hajji

    Ruhani: Isra'ila Ce Za Ta Amfana Da Kafar Ungulun Da Saudiyya Take Wa Aikin Hajji

    May 31, 2016 00:55

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kafar ungulun da kasar Saudiyya ta yi da ya kai ga hana mutanen Iran zuwa aikin hajjin bana wani lamari ne da zai amfani haramtacciyar kasar Isra'ila da manufofinta a yankin Gabas ta tsakiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS