-
Iran: Al'ummar Iran Ba Za Su Je Hajjin Bana Ba, Saboda Kafar Ungulun Saudiyya
May 29, 2016 11:47Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa a wannan shekarar ba za ta tura alhazan kasar zuwa aikin Hajjin bana ba, saboda kafar ungulun da mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da yi ga kokarin da gwamnatin ta Iran take yi wajen ganin ta tura alhazan nata.
-
Lauyoyin Iyalan Da Suka Rasa Rayukansu A Harin 11/Sept. Sun Zargi Saudiyya Da Kokarin Rufe Gaskiya
May 21, 2016 00:42Lauyoyin da suke wakiltar sama da iyalai 2000 da suka rasa danginsu a harin ta'addancin 11 ga watan Satumba, 2001 sun zargin gwamnatin Saudiyya da kokarin rufe gaskiyar hakikanin abin da ya faru.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Allah Wadai Da Saudiyya A Yemen
May 13, 2016 13:19Dubun dubatan al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga ta yin Allah wadai da gwamnatin Saudiyya da masu goya mata baya musamman Amurka saboda ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da suke yi a kasar, kamar yadda kuma suka jinjinawa dakarun kungiyar Ansarullah ('yan Houthi) da kuma sojojin gwamnatin saboda tsayin dakan da suke ci gaba da yi wajen tinkarar wannan wuce gona da irin.
-
Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu
May 09, 2016 00:15A daidai lokacin da wasu kafafen watsa labarai suke ci gaba da fasa kwai dangane da boyayyiyar alaka da aiki tare da ke gudana tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila, tsohon shugaban hukumar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ilan (MOSSAD), ya tabbatar da ingancin wadannan labarai.
-
Kisan wani Dan Sandar Saudiya A Birnin Makka
May 06, 2016 05:57An Kashe Jami'in Dan Sandar Saudiya a Birnin Makka
-
Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yamen
Apr 30, 2016 22:56Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a kasar Yamen ta hanyar ci gaba da kai jerin hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar kasar.
-
Kotu A Kasar Saudiyya Ta Daure Wani Malamin Jami'ar Shekaru 10 A Gidan Kurkuku
Apr 25, 2016 13:20Kotun hukunta manyan laifuka a Saudiyya ta zartar da hukuncin dauri har na tsawon shekaru goma a gidan kurkuku kan wani malamin jami'ar kasar saboda ya yi kira ga al'ummar Saudiyya da su fito taron gangami.
-
Saudiyya : An Kori Ministan Ruwa Da Wutar Lantarki
Apr 24, 2016 23:59Sarki Salmane na Saudiyya, ya kori ministan kula da sha'anin ruwa da wutar lantarki na kasar Abdallah Al-Hassine, inda tuni aka baiwa ministan gona na kasar umurnin jan ragamar wadanan fanonin.
-
Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Kokarin Saudiyya Na Raba Kan Musulmi
Apr 22, 2016 06:47Daya daga cikin mataimakan limamin Juma'ar birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran yayi kakkausar suka da yadda kasar Saudiyya take ci gaba da amfani da kungiyar hadin kan kasashen musulmi wajen rarraba kan al'ummomi da gwamnatocin kasashen musulmin.
-
An Shigar Da Karar Shugaba Masar Saboda Mika Tsibiran Kasar Biyu Ga Saudiyya
Apr 20, 2016 06:46Shugaban jam'iyyar Egyptian Popular Current kana kuma tsohon dan takaran shugabancin kasar Masar Hamdeen Sabahi ya sanar da fara daukar mataki na shari'a kan shugaban kasar Abdel Fattah al-Sisi saboda matsayar da ya dauka na mika ikon wasu tsibirai guda biyu masu muhimmanci na kasar Masar din ga kasar Saudiyya.