Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Jam'iyyun Kasar Masar Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Ga Mika Tsibirran Kasar Biyu Ga Saudiyya

    Jam'iyyun Kasar Masar Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Ga Mika Tsibirran Kasar Biyu Ga Saudiyya

    Apr 18, 2016 00:10

    A ci gaba da nuna rashin amincewarsu da matakin da shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-Sisi ya dauka na mika wasu tsibirran kasar guda biyu ga kasar Saudiyya, jami'iyyu da kungiyoyin fararen hula daban-daban na kasar sun fara tattaro sanya hannu al'ummar kasar na nuna rashin amincewarsu ga wannan matakin.

  • New York Times: Wasu Bayanan Sirri Na Danganta Saudiyya Da Harin 9/11

    New York Times: Wasu Bayanan Sirri Na Danganta Saudiyya Da Harin 9/11

    Apr 17, 2016 00:36

    Jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wani rahoto da ke cewa, ana kai ruwa rana tsakanin Amurka da Saudiyya kan batun wasu bayanan sirri da suka bayyana, da ke danganta Saudiyya da harin ta'addancin da aka kai a ranar 11 ga satumban 2001 a kasar Amurka.

  • Tsohon Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya: Saudiyya Tana Ba Wa Kungiyoyi Masu Adawa Da Iran Makami

    Tsohon Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya: Saudiyya Tana Ba Wa Kungiyoyi Masu Adawa Da Iran Makami

    Apr 14, 2016 01:04

    Tsohon yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya Yarima Muqrin bn Abdul'aziz ya bayyana cewar kasar Saudiyya tana ba wa kungiyoyi masu adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran da suke kasar Pakistan makamai masu yawan gaske yana mai jan kunnen cewar hakan yana iya zama barazana ga tsaron kasar ta Saudiyya.

  • Iran Ta Yi Watsi Da Kokarin Saudiyya Na Bata Mata Suna A Taron OIC

    Iran Ta Yi Watsi Da Kokarin Saudiyya Na Bata Mata Suna A Taron OIC

    Apr 13, 2016 23:48

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kuma kakkausar suka ga wani sabon yunkuri na kasar Saudiyya na bata mata suna a taron shugabannin kasashen musulmi na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi karo na 13 da za a gudanar a yau da gobe a kasar Turkiyya.

  • Misirawa Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Shugaba Al-Sisi Na Mika Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudiyya

    Misirawa Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Shugaba Al-Sisi Na Mika Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudiyya

    Apr 10, 2016 00:15

    Kungiyar matasan yunkurin 6 ga watan Aprilu na kasar Masar sun yi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga matakin da shugaban kasar Abdulfattah al-Sisi ya dauka na mika wasu tsibirai biyu na kasar ga kasar Saudiyya.

  • An Hallaka Da Kuma Kama Wasu Sojojin Saudiyya A Kasar  Yemen

    An Hallaka Da Kuma Kama Wasu Sojojin Saudiyya A Kasar Yemen

    Apr 08, 2016 12:31

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojojin kasar Yemen da dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na sojojin Saudiyya da kawayenta bugu da kari kan wadanda aka kama a matsayin fursunonin yaki.

  • An Hallaka Wani Babban Jami'in Tsaro Saudiyya

    An Hallaka Wani Babban Jami'in Tsaro Saudiyya

    Apr 05, 2016 14:59

    Rahotanni daga Saudiyya na cewa an harbe har lahira wani babban jam'in tsaro kasar a kusa da Riyad babban birnin Kasar.

  • Kasar Indiya Ta Ki Ba Wa Limamin Makka Izinin Shiga Kasar

    Kasar Indiya Ta Ki Ba Wa Limamin Makka Izinin Shiga Kasar

    Apr 02, 2016 00:18

    Ofishin jakadancin kasar Indiya a birnin Riyadh na kasar Saudiyya ya ki ba wa limamin masallacin Masjid al-Haram kana kuma daya daga cikin masu wa'azin wayabiyawa mai tsaurin ra'ayi Sheikh Saleh al-Taleb takardar izinin shiga kasar saboda gudun abin da zai iya zuwa ya komo.

  • Majalisar Dokokin Kasar Holland Ta Haramta Sayar Wa Saudiyya Da Makamai

    Majalisar Dokokin Kasar Holland Ta Haramta Sayar Wa Saudiyya Da Makamai

    Mar 16, 2016 13:51

    Majalisar dokokin kasar Holland ta amince da wata doka da aka gabatar mata na haramta wa sayarwa da kuma aikewa da makamai zuwa kasar Saudiyya.

  • Gwamnati:

    Gwamnati: "Shigar Nijeriya Kawancen Musulunci Ba Shi Da Alaka Da Addini"

    Mar 08, 2016 02:16

    Ministan harkokin wajen Nijeriya Mr. Geoffrey Onyama ya bayyana cewar sabanin korafe-korafen da wasu suke yi, shigar Nijeriya rundunar hadin gwiwar kasashen Musulmi karkashin jagorancin Saudiyya don 'fada da ta’addanci' ba shi da alaka da wani addini.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS