-
Donald Trump: Idan Babu Kariya Daga Amurka Masarautar Saudiyya Za Ta Rushe
Oct 03, 2018 17:51A cikin mako daya shugaban Amurka Donald Trum ya ci zarafin sarkin Saudiyya har sau uku a wuraren taruka daban-daban, amma har yanzu gwamnatin ta Saudiyya ba ta iya mayar masa da martani ba.
-
Masarautar Saudiyya Tana Tsare Da Manyan Malamai 60 Daga Cikin Malaman Kasar
Sep 24, 2018 17:38Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu sannanun malaman wahabiya imanin 60 da masarautar Saudiyya take tsare da su, mafi yawa daga cikinsu ana tuhumarsu da laifin kin jinin salon siyasar Muhammad Bin Salamn ne.
-
Corbyn Ya Caccaki Gwamnatin Birtaniya Kan Sayar Wa Saudiyya Da Makamai
Sep 24, 2018 17:36Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbyn ya caccaki gwamnatin kasar kan sayar wa gwamatin Saudiyya da makamai da take yi.
-
Yemen Ta Bukaci Duniya Ta Dorawa Saudiyya Alhakin Yaki
Sep 21, 2018 12:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Yemen ta kira yi kungiyoyin kasa da kasa da su dorawa Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa laifin kallafawa mutane Yemen yaki da kuma laifukan da ke tattare da shi.
-
Wani Mutum Ya Bude Wutar Bindiga A Masallacin Annabi Da Ke Birnin Madina
Sep 16, 2018 12:42Wani mutum ya harba bindiga a harabar Masallacin Manzon Allah {s.a.w} da ke birnin Madinah, inda jami'an tsaron Saudiyya suka samu nasarar damke shi kafin ya kai ga aiwatar da kisan gilla.
-
Saudiyya Ta Sake Yin Kisan Kiyashi A Kasar Yemen
Sep 13, 2018 07:47Jiragen yakin kawancen Saudiyya sun kashe mutane 15 da jikkata wasu fiye da 20 a kusa da garin Hudaida dake yammacin kasar Yemen
-
An Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya, Da Wasu Sojojin Hayarta A Kasar Yemen
Sep 09, 2018 07:31Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar wasu sojojin Saudiyya tare da wasu sojojin haya masu goya wa korarren shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur hadi sun hallaka biyo bayan wani hari da sojojin kasar ta Yemen da suke samun daukin sojojin sa kai na kasar suka kai sansanoninsu da ke kan iyakar kasashen biyu.
-
An Bukaci Yanke Wa Fitaccen Malamin Salafiyya Na Saudiyya Hukuncin Kisa
Sep 04, 2018 18:20Babban mai shigar da kara na Saudiyya ya bukaci da kotun ta yanke hukuncin kisa akan Sheikh Salman Audah a yau Talata.
-
An Dakatar Da Limamin Juma'a Saboda Ya Soki Saudiyar A Moroco
Sep 01, 2018 19:04Ma'aikatar dake kula da harakokin Addini ta kasar Maroco ta dakatar da wani limimin juma'a saboda ya soki siyasar Saudiya a gabashin kasar
-
Gwamnatin Kasar Habasha Tana Kokarin Ganin Saudiya Ta Saki Wani Hamshakin Attajiran Kasar Da Ta Kama
Aug 26, 2018 11:49Firaiministan kasar Habasha Abiy Ahmed ya ce gwamnatinsa tana ci gaba da kokarin ganin mahukunta a kasar Saudiya sun saki hamshakin attajirin nan dan asalin kasar Habasha mai suna Mohammad Hussain Amoudi.