Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

sayyid hasan nasrallah

  • Sayyid Nasarallah: Kawancen Gwagwarmaya Yana Kara Karfi

    Sayyid Nasarallah: Kawancen Gwagwarmaya Yana Kara Karfi

    Feb 17, 2019 07:10

    Babban magatakardar kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da jawabi na ranar tunawa da jagororin gwagwarmaya da su ka yi shahada

  • Sayyid Nasrullah: Kulla Alakoki Da Isra'ila Ya Kara Fito da Fuskokin Munafukai A Fili

    Sayyid Nasrullah: Kulla Alakoki Da Isra'ila Ya Kara Fito da Fuskokin Munafukai A Fili

    Nov 10, 2018 19:01

    Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa; kulla alakoki da Isra'ila da wasu daga cikin kasashen larabawa suke ta yi a yanzu, ya kara fito da fusakun munafukai a fili.

  • Sayyid Hasan Nasrullah: Trump Cikin Cin Mutumci Yake Kwasar Ganima

    Sayyid Hasan Nasrullah: Trump Cikin Cin Mutumci Yake Kwasar Ganima

    Oct 12, 2018 19:15

    Babban Saktaren Kungiyar Hizbullah ta Kasar Labnon ya ce Gwamnatocin Amurka da suka gabata cikin siyasa da mutunci kuma a bayan fage suke kwasar ganima, amma shi kuma Donal Trump a bayyane kuma cikin cin mutunci yake kwasar tashi ganimar.

  • Janar Qasim Solemani Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Shahid Mughniyya

    Janar Qasim Solemani Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Shahid Mughniyya

    Oct 10, 2018 11:12

    Kwamandan dakarun Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran, Manjo Janar Qasim Solemani ya aike da sakon ta'aziyyarsa ga Sayyid Hasan Nasrullah, shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon dangane da rasuwar mahaifiyar tsohon kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah, shahid Emad Mughniyyah, Hajiya Amina Salamah.

  • Nasrallah: Amurka da 'Isra'ila' Sun Gaza Wajen Cimma Manufarsu A Gabas Ta Tsakiya

    Nasrallah: Amurka da 'Isra'ila' Sun Gaza Wajen Cimma Manufarsu A Gabas Ta Tsakiya

    Sep 06, 2018 16:41

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila sun sha kashi cikin dukkanin makirce-makircen da suka kulla don cimma bakar aniyarsu a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Sayyid Nasrallah Ya Ja Kunne Dangane Da Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Lamarin Palastinu

    Sayyid Nasrallah Ya Ja Kunne Dangane Da Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Lamarin Palastinu

    Jun 30, 2018 05:54

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah ya ja kunne dangane da kokarin Amurka da wasu kawayenta na cimma wata yarjejeniyar da suka kira 'yarjejeniyar karni da nufin kawo karshen matsalar Palastinu don tabbatar da tsaron 'Isra'ila' yana mai bayyana cewar dakarun gwagwarmaya ba za su zuba ido ba.

  • Sayyid Hassan Nasarallah: Zaben 'Yan Majalisa Babbar Nasara Ce Ga Kasa

    Sayyid Hassan Nasarallah: Zaben 'Yan Majalisa Babbar Nasara Ce Ga Kasa

    May 07, 2018 18:58

    Babban magatakardar Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya bayyana haka ne dazu da ya gabatar da jawabi bayan fara fitowar sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin kasar.

  • Nasrullah: Hizbullah Tana Da Makamai Da Za Ta Iya Kai Hari A Kowace Kusurwa Ta H.K.Isra'ila

    Nasrullah: Hizbullah Tana Da Makamai Da Za Ta Iya Kai Hari A Kowace Kusurwa Ta H.K.Isra'ila

    Apr 22, 2018 06:45

    Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, a halin yanzu a cikin ikon Allah kungiyar Hizbullah ta mallaki makamai masu linzami da za ta iya kai hari da su a kan kowace kusurwa a cikin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Nasrallah: Harin Wuce Gona Da Iri Kan Siriya Ya Gaza Cimma Ko Guda Daga Cikin Manufofinsa

    Nasrallah: Harin Wuce Gona Da Iri Kan Siriya Ya Gaza Cimma Ko Guda Daga Cikin Manufofinsa

    Apr 15, 2018 17:23

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya jinjinawa namijin kokarin da sojojin Siriya suka nuna wajen mayar da martani ga harin wuce gona da irin Amurka da kawayenta kan Siriya yana mai cewar harin ya gaza wajen cimma manufofin da ake son cimmawa don biyan bukatun 'Isra'ila' da wasu kasashen larabawan yankin.

  • Sayyid Hassan Nasarallah: Harin Da 'Yan Sahayoniya Suka Kai A Tifur Wauta Ce Ta Tarihi

    Sayyid Hassan Nasarallah: Harin Da 'Yan Sahayoniya Suka Kai A Tifur Wauta Ce Ta Tarihi

    Apr 13, 2018 19:16

    Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gabatar dazu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS