-
Shugaba Hassan Rauhani: Iran Za Ta Bunkasa Alakarta Da Kasar Zimbabwe
Aug 07, 2017 13:09Shugaban na kasar Iran da ya gana da takwaransa na kasar Zimbabwe Robert Mogabe, ya ce; Kasashen biyu suna da dama mai yawa da su iya bunkasa alakarsu a cikinsu.
-
Gamayyar Jam'iyu Masu Milki Sun Samu Nasarar Zabe A Kasar Senegal
Aug 01, 2017 13:01Piraministan Kasar Senegal ya sanar da cewa gamayar jam'iyun dake marawa Shugaban kasar baya sun zamu nasara a zaben 'yan majalisar da aka gudanar lahadin da ta gabata.
-
Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Senegal
Jul 30, 2017 06:23A Senegal, yau Lahadi ne al'ummar kasar da suka tantanci kada kuri'a ke zaben 'yan majalisar dokoki, wanda ke zamen zakaran gwajin dafin zaben shugaban kasar na shekara 2019 dake tafe.
-
Sabani Na Kara Tsanani Yayin Da Ake Shirye-Shiryen Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Kasar Senegal.
Jul 29, 2017 11:50Sabani na kara tsanani tsakanin gwamnatin da jam'iyun adawa a yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben 'yan majalisar dokoki a kasar Senegal.
-
Sabani A gabanin Zaben 'Yan Majalisar dokoki A Senegal
Jul 28, 2017 04:50A Senegal, a yayin da zaben 'yan majalisar dokokin kasar ke kara karatowa, ana ci gaba da tada jijiyoyin wuya akan sabon tsarin da gwamnatin kasar ta bijiro da shi kan zaben na ranar lahadi mai zuwa.
-
Senegal : Za'a Gudanar Da Bincike Kan Hadari A Filin Kwallo
Jul 18, 2017 05:49A Senegal an bude bincike domin gano musababin hadarin da ya yi sanadin mutuwar mutane takwas a wani filin kwallon kafa dake Dakar babban birnin Kasar a ranar Asabar data gabata.
-
Senegal: Mutane 8 Sun Mutu A Filin Wasan Birnin Dakar
Jul 16, 2017 06:47Mutuwar mutanen ta zo ne a daidai lokacin da ake kallon wasan karshe na zama zakaran kwallon kafa a kasar.
-
Senegal : Ba'a Cimma Burin Hana Almajirai Bara Ba
Jul 12, 2017 05:48A Senegal, shekara guda bayan kaddamar da shirin nan na hana barace-barace na yara almajirai, kungiyoyi masu zamen kansu sun ce ba'a cimma gurin da ake so ba.
-
Senegal : An Bude Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisar Dokoki
Jul 10, 2017 06:19A kasar Senegal an bude yakin neman zaben 'yan majalisar dokokin kasar da za'a gudanarwa a ranar 30 ga watan Yulin nan da muke ciki.
-
An Fara Gudanar Da Wasu Shirye-Shirye Na Ranar Quds A Senegal
Jun 19, 2017 17:24An fara gudanar da wasu shirye-shirye na ranar Quds a kasar Senegal, da suka hada da tarukan karawa juna sani da sauransu.