-
Senegal Ta jaddada Wajabcin Fada Da Ayyukan Ta'addanci
Jun 12, 2017 18:59Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya fadi cewa kasarsa za ta ci gaba da yaki da ta'addanci har zuwa dawowar tsaro.
-
Gwamnatin Kasar Senegal Tana Tsare Da Jiragen Ruwan Kamun Kifi 7 Mallakin Kasar China
Jun 11, 2017 06:43gwamnatin kasar senegal tana tsare da jiragen ruwan kamun kifi mallakar kasar China sanadiyyar kamun kifi ba tare da lasisi ba.
-
Bakin Haure Yan Kasar Senegal Sun Koma Gida Daga Kasar Libya
Jun 07, 2017 17:58Daruruwan bakin haure wadanda suke mafarkin zuwa kasashen Turai daga kasar Senegal sun koma gida bayan sun sha zaman kaso a kasar Libya
-
Wani Fursina Yana Daga Cikin Yan Takarar Neman Kujerar Majalisar Dokoki A Senegal
Jun 01, 2017 11:52Wani dan takarar majalisar dokokin kasar Senegal yana ci gaba da yakin neman a zabe shi a cikin kurkukun da ake tsare da shi.
-
Tsohon Shugaban Kasar Senegal Zai Tsaya Takarar Majalisar Dokokin Kasa
May 31, 2017 17:33A daidai lokacin da zaben 'yan majalisar kasar Senegal ke ci gaba da kusatowa, an bayyana cewar tsohon shugaban kasar Abdoulaye Wade na shirin tsayawa takara zama dan majalisar wakilan kasar.
-
Senegal Ta Jaddada Muhimmancin Yin Aiki Tare Da Kasar Sin
May 08, 2017 11:54Ministan harkokin Wajen kasar Senegal Mankor Andiyaye ya gana da mataimakin ministar harkokin wajen Sin Sin Qian Hongshan a jiya a birnin Dakar, domin bunkasa alakar kasashen biyu.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Senegal Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Fursunoni Palastinawa
Apr 19, 2017 11:16Wasu manyan 'yan siyasa da kuma jami'an kungiyoyin fararen hula a kasar Senegal sun sanar da goyon bayansu ga fursunoni Palastinawa da suke tsare a gidajen yarin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 22 A Senegal
Apr 13, 2017 18:55Tashin gobara a wajen wani taro na Al'ummar musulmi a yankin Medina Gounas na kasar Senegal ya yi sanadiyar mutuwar mutane 22 tare da jikkata wasu sama da 80 na daban.
-
Zanga - Zangar Yin Allah Wadai Da Gwamnatin Kasar Senegal
Apr 09, 2017 07:14Dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal suna rera taken neman sakin fursunonin siyasa da gwamnatin kasar take tsare da su a gidajen kurkuku.
-
Taron Gamayyar Kungiyoyin Matasa Musulmi A Senegal
Mar 07, 2017 08:10An gudanar da taron gamayyar kungiyoyin matasa musulmi na shekara-shekara a kasar Senegal.