-
Jami'an Tsaron Senegal Sun Damke Wasu Da Ake Zargi Da Ayykan Ta'addanci
Feb 26, 2017 12:16Jami'an tsaron kasar Senegal sun damke wasu mutane biyu dukkanin 'yan kasar Mali da ake zargin suna da hannu a hare-haren ta'addancin a kasar Ivory Coast a cikin watan Mris 2016.
-
Kasashen Senegal da Gambiya sun guduri karfafa alakar dake tsakanin su
Feb 19, 2017 11:10Kasashen Senegal da Gambiya sun tabbatar da karfafa alakar dake tsakanin su
-
An Mayar Da Wasu 'Yan Senegal Gida Bayan Hana Su Tsallakawa Turai Daga Libya
Feb 18, 2017 07:54Akalla mutane 170 'yan kasar Senegal da ke nufin tafiya ci rani zuwa kasashen turai ne aka mayar da su gida daga kasar Libya.
-
Za A Cire Siffar Musulunci Daga Cikin Sunan Kasar Gambia
Jan 30, 2017 12:57Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya bayyana cewa zai cire siffar muslunci daga cikin sunana kasar ta Gambia.
-
Shugabannin ECOWAS Ba Su Amince Da Ba Wa Jammeh Kariya Ba
Jan 23, 2017 11:09Ministan harkokin wajen kasar Senegal Mankeur Ndiaye ya bayyana cewar shugabannin kungiyar tattalin arzikin kasashen Yamamcin Afirka (ECOWAS) ba su amince da batun ba wa tsohon shugaban kasar Gambiya, Yahya Jammeh kariya ba.
-
Ghana Ta Sanar Da Tura Sojojinta Zuwa Kasar Senegal Domin Warware Rikicin Siyasar Gambiya
Jan 19, 2017 16:08Shugaban Ghana ya sanar da amincewar kasarsa kan aikewa da sojoji zuwa kasar Senegal domin shiga cikin sahun rundunar hadin gwiwa ta kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS da zasu yi amfani da karfi wajen kawar da shugaba Yahaya Jamme'i daga kan karagar mulkin kasarsa.
-
Zababben Shugaban Gambiya Zai Zauna A Kasar Senegal Har Zuwa Ranar Rantsar Da Shi
Jan 16, 2017 05:48Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya amince da bukatar da takwarorinsa shugabannin kasashen Afirka suka gabatar masa na baiwa zababben shugaban kasar Gambiya Adama Barrow mafaka ta siyasa har sai an rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar Gambiyan a ranar 19 ga watan nan na Janairu.
-
Senegal ta jaddawa wajabcin Warware Rikicin kasar Gambiya Ta Ruwan Sanyi.
Jan 01, 2017 12:04A sakonsa na shiga sabuwar shekara shugaban kasar Senegal ya karfafa aiki da hanya ta sulhu domin kawo karshen takaddamar siyasa a kasar Gambiya.
-
Senegal Ta Yi Bayanin Dalilinta Na Kada Kuri'ar Adawa Da Isra'ila A UNSC
Dec 26, 2016 10:55Kasar Senegal ta yi karin haske dangane da dalilan da ya sanya ta kada kuri'ar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya don dakatar da ci gaba da gine-ginen matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take yi a yankunan Palastinawa.
-
Ana ci gaba da maida martani Akan Sabon matsayar shugaban kasar Gambia Akan Sakamakon Zabe.
Dec 10, 2016 12:14Shugaban Gambia Ya yi amai ya lashe