-
kasashen Duniya na gudanar da taro kan zaman lafiya da tsaro a Dakar
Dec 05, 2016 11:47A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.
-
kasashen Duniya na gudanar da tao kan zaman lafiya da tsaro a Dakar
Dec 05, 2016 11:46A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.
-
Taron Koli Kan Mahangar Musulunci A Siyasar Duniyar Yau A Senegal
Oct 25, 2016 12:40Ana shirin fara gudanar da wani taro na kasa da kasa a Senegal kan matsayin musulmi dangane da lamurra da suka shafi duniya yau.
-
Taro Kan Mahangar Kur'ani Kan Hadin Kan Musulmi A Senegal
Oct 22, 2016 10:51Za a gudanar da wani zaman taro Ta'is na kasar Senegal kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da wajabcin hadin kan al'ummar musulmi.
-
Gwamnatin Kasar Senegal Ta Yi Afwa Ga Daruruwan Fursinoni Don Zagayowan Ranar Sallah Babba
Sep 12, 2016 18:55Shugaban kasar Senagal ya yi afwa ga fursinoni kimani 500 a yau Litini don zagayowar ranar sallah babban.
-
Ta'addanci ya fi ritsawa da musulmi a Duniya
Jul 17, 2016 06:14Shugaban Kasar Senegal ya ce mafi yawan mutanan da ta'adanci ya ritsa da su musulmi ne.
-
Gwamnatin Senegal Ta Jaddada Bukatar Samun Hadin Kai A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Jul 07, 2016 09:40Shugaban kasar Senegal ya jaddada wajabcin samun hadin kan kasashen duniya a fagen yaki da ta'addanci.
-
Senegal : Anyi Wa Firsinoni 600 Afuwa Saboda karama Sallah.
Jul 06, 2016 17:13Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya sanya hannu a wata dokar yi wa firsinoni 600 da ake tsareda a gidajen yari na kasar daban daban afuwa.
-
Senegal : Shugaba Macky Sall, Yayi Wa Karim Wade Ahuwa
Jun 24, 2016 04:54Rahotanni daga Senegal na cewa shugaban kasar Macky Sall, yayi wa Karim Wade dan tsohon shugaban kasar Abdulaye Wade Ahuwa.
-
An Gudanar Da Gasar Kur'ani Ta Matasan Afirka Ta Yamma A Senegal
Jun 21, 2016 16:17An gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta matasan kasashen Afirka ta yamma karo na ashirin da hudu a birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal.