Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Senegal

  • An Kawo Karshen Babban Taron Kur'ani Na Kasar Senegal

    An Kawo Karshen Babban Taron Kur'ani Na Kasar Senegal

    Jun 13, 2016 17:24

    An gudanar da bukin kammala babbar gasar kur'ani ta kasar Senegal tare da halartar manyan jami'an gwamnatin kasar da kuma jakadun kasashen musulmi.

  • Senegal ta jaddada  Ci gaba da Fada da ayyukan ta'addanci a Afirka.

    Senegal ta jaddada Ci gaba da Fada da ayyukan ta'addanci a Afirka.

    Jun 05, 2016 07:33

    Shugaban Senegal Ya jaddada wajabcin ci gaba da fada da masu wuce gona da iri a cikin nahiyar.

  • An buda taron  kungiyar CEDEAO a kasar Senegal

    An buda taron kungiyar CEDEAO a kasar Senegal

    Jun 04, 2016 19:00

    An bude Taro ECOWAS karo na 49 a birnin Dakar na kasar Senegal

  • An Tashi Tattaunawar Magance Rikicin Kasashen Senegal Da Gambiya Ba Tare Da An Cimma Matsaya Ba

    An Tashi Tattaunawar Magance Rikicin Kasashen Senegal Da Gambiya Ba Tare Da An Cimma Matsaya Ba

    May 17, 2016 17:59

    Rahotanni suna nuni da cewa an tashi baram-baram ba tare da an cimma matsaya ba a tattaunawar farko da aka gudanar tsakanin jami'an kasashen Gambiya da Senegal don maganace matsalar kan iyaka da ke tsakanin kasashen biyu.

  • Kasashen Amurka Da Senegal Sun Sanya Hannu A Kan Yerjejeniyar Tsaro A Tsakaninsu

    Kasashen Amurka Da Senegal Sun Sanya Hannu A Kan Yerjejeniyar Tsaro A Tsakaninsu

    May 03, 2016 11:58

    Gwamnatin kasar Amurka da ta kasar Senegal sun kulla sabon yerjejeniyar tsaro wacce zata bawa Amurka damar daukar

  • Rouhani Yayin Ganawa Da Shugaban Senegal: Makiya Suna Kokarin Raba Kan Al'ummar Musulmi Ne

    Rouhani Yayin Ganawa Da Shugaban Senegal: Makiya Suna Kokarin Raba Kan Al'ummar Musulmi Ne

    Apr 16, 2016 17:29

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana kokari rarraba kan al'ummar musulmi da kuma kirkiro kungiyoyi na 'yan ta'adda a matsayin wasu makirce-makirce guda biyu da makiya suke kulla wa al'ummar musulmi.

  • Fira Ministan Kasar Senegal Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar Mauritaniya

    Fira Ministan Kasar Senegal Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar Mauritaniya

    Apr 08, 2016 04:37

    Fira ministan gwamnatin kasar Mali ya isa birnin Nouwakshot fadar mulkin kasar Mauritaniya da tawagar da ke rufa masa baya da nufin tattauna hanyoyin bunkasa alaka da huddar tattalin arzikin kasashen biyu.

  • Amurka Ta Aike Da Wasu Fursunonin Guantanamo Zuwa Kasar Senegal

    Amurka Ta Aike Da Wasu Fursunonin Guantanamo Zuwa Kasar Senegal

    Apr 04, 2016 17:42

    Ma'aikatar tsaron kasar Amurka, Pentagon, ta sanar da tusa keyar wasu 'yan kasar Libiya su biyu da sojojin Amurkan suke tsare da su a gidan yarin nan na Guantanamo da ke kasar Cuba na tsawon shekaru zuwa kasar Senegal don ci gaba da tsare su a can.

  • Dangantaka Na Ci Gaba Da Yin Tsami A Tsakanin Senegal Da Gambia

    Dangantaka Na Ci Gaba Da Yin Tsami A Tsakanin Senegal Da Gambia

    Apr 03, 2016 10:02

    Ana ci gaba da kai ruwa rana a tsakanin kasar Senegal da kuma makwbciyarta kasar Gambia.

  • Senegal : Yakin neman zaben raba-gardama kan kundin tsarin mulki

    Senegal : Yakin neman zaben raba-gardama kan kundin tsarin mulki

    Mar 12, 2016 18:00

    A cikin daren wannan Asabar ne daga misalin karfe 12 na dare ake bude yakin neman zaben raba gardama a game da sabon kundin tsarin mulki a Senegal, wanda shugaban kasar Macky Sall ya gabatar na rage wa'adin mulki daga shekara bakwai zuwa biyar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS