-
Wani Bapalastine Yayi Shahada A Kudancin Baitu-Laham
Jul 07, 2017 11:16Wani Matashi Baplastine yayi shahada bayan da wani Bayahude dan kama wuri zaune ya kade shi da Mota a kusa da kauyen Khadar dake kudancin Baitu-Laham na gabar tekun Jodan
-
Mutane 2 Sun Yi Shahada A Hare-Hare Kan Majalisar Iran Da Hubbaren Imam Khomeini
Jun 07, 2017 08:39'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare yau a kan majalisar dokokin kasar Iran da kuma hubbaren marigayi Imam khomeini (RA).
-
Yan Ta'adda Sun Kashe Dakarun Tsaron Kan Iyakar Kasar Iran 10
Apr 27, 2017 05:50Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran a lardin Sistan wa Baluchestan a shiyar kudu maso gabashin Iran.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabar Yammacin Kogin Jordan na Palasdinu
Apr 19, 2017 18:22Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira a gabar yammacin kogin Jordan.