-
Sojojin Isra'ila Sun kashe Falastinawa 2 A Yankin Zirin Gaza
Feb 16, 2019 11:02A ci gaba da gangamin neman hakkin komawar Falastinawa 'yan gudun hijira a Gaza, sojojin Isra'ila sun kashe Falastinawa tare da jikkata wasu.
-
Hamas: Jinin Shahidan Palasdinawa Ba Zai Taba Tafiya A Banza Ba
Oct 28, 2018 09:13Kungiyar ta Hamas ta bakin wani kusa nata Hassan Yusuf ta bayyana cewa; Jinanen Palasdinawan da su ka yi shahada zai zama musabbabin kwato da dukkanin hakkokin palasdinawa.
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Garin Hudaida Na Kasar Yemen.
Oct 25, 2018 06:47Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari garin Hudaida tare da kashe mutane uku da kuma jikkata wasu 6 na daban.
-
Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Zirin Gaza
Aug 04, 2018 19:09A yau jiragen yakin Isra'ila sun kaddamar da hare-hare a kan wasu yankuna na zirin Gaza.
-
Wani Bapalastine Guda Ya Yi Shahada Sanadiyar Farmakin Sojojin Isra'ila
Jul 23, 2018 12:11A ci gaba da farmakin da Sojojin HK Isra'ila ke kaiwa sansanin yankin kogin jodan, wani Bapaltine ya yi shahada sannan wasu da dama sun jikkata.
-
Iran : An Yi Jana'izar Shahid Hujaji
Sep 28, 2017 11:18A yau ne dubun dubatan mutanen garin Najafabad da ke nan Iran ne suka gudanar da jana'izar Shahid Muhsin Hujaji, daya daga cikin dakarun kasar Iran da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh suka kama da yanka shi a kasar Siriya, inda aka bisne shi da garin haihuwarsa na Najafabad.
-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya yi Shahada A yau juma'a.
Nov 18, 2016 19:02Yahudawan Sahayoniya Sun Kashe wani Bapalasdine