-
Yan Majalisar Dokokin Aljeriya Sun Zabi Sabon Shugaban Majalisar Kasar
Oct 24, 2018 19:02'Yan Majalisar Dokokin Aljeriya da mafi yawan kuri'u sun zabi Mu'az Busha'rib a matsayin sabon shugaban Majalisar kasar.
-
Larijani: Hadin Kan Al-Ummar Musulmi Shi Ne Abu Mafi Muhimnaci A Halin Yanzu
Jan 16, 2018 06:29Shugaban majalisar shawarar musulunci a Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa kokarin rage sabani tsakanin musulmi shi ne abu mafi muhimmanci a tsakanin kasashen musulmi a halinn yanzu.
-
Shugabar Majalisar Dokokin Afirka Ta Kudu Ta Kai Ziyara Kasar Iran
Sep 01, 2017 19:21Madam Baleka Mbete ta iso birnin Tehran a yau Juma'a inda ta sami tarbar shugaban kwamitin Majalisa na alakar Iran da Afirka ta kudun malama Barvaneh Salahshur.