-
Sojojin Syria Sun Tsarkake Yankin Ghouta Baki Daya Daga 'Yan Ta'addan Takfiriyya
Apr 02, 2018 12:56Rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, an tsarkake yankin Ghouta daga dukkanin 'yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tungarsu a wurin.
-
Sojojin Siriya Sun Gano Makamai Kirar H.K.Isra'ila A Maboyan 'Yan Ta'adda A Kasar
Mar 29, 2018 07:30Sojojin Siriya sun gano tarin makamai a maboyan 'yan ta'adda a garin Harasta da ke gabashin Ghoudah a kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
-
Khalid Abbud: Saudiyya Ta Bukaci Syria Da Ta Yanke Alaka Da Iran Da Hizbullah
Mar 27, 2018 12:52Sakataren majalisar dokokin kasar Syria Khalid Abbud ya bayyana cewa, wasu daga cikin kasashen larabawa da suka hada da Saudiyya da UAE, sun gabatar wa Syria tayin yanke alaka da Iran da kuma Hizbullah, bisa sharadin cewa idan Syria ta yi hakan, to su kuma za su daina taimaka ma 'yan ta'addan takfiriyya a kasar.
-
Jamus Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Mamaye Garin Afrin Na Siriya Da Turkiyya Ta Yi
Mar 24, 2018 01:15Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya bayyana cewa: Jamus ba zata amince da mamaye garin Afrin na kasar Siriya da sojojin gwamnatin Turkiyya suka yi ba.
-
Siriya : An Fara Kwashe 'Yan Tada Kayar Baya A Yankin Ghouta
Mar 23, 2018 01:21A karon farko tun bayan farmakin da dakarun Siriya ke kaiwa a yankin gabashin Ghouta, wani ayarin motocin 'yan tada kayar baya ya fice daga yankin.
-
Sojojin Rasha Sun Yi Nasarar Hana 'Yan Ta'adda Yin Amfani Da Makamai Masu Guba A Siriya
Mar 20, 2018 15:40Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Sojojin Rasha sun yi nasarar murkushe bakar aniyar 'yan ta'adda na kokarin yin amfani da makamai masu guba a kasar Siriya.
-
Masar Ta Yi Allah Wadai Da Harin Sojojin Turkiya A Garin Afrin Na Syria
Mar 20, 2018 08:37Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana shigar da sojojin Turkiya su ka yi a garin Afrin da cewa mamaya ce da kuma keta hurumin kasar Syria
-
Syria: An Zargi Sojojin Turkiya Da Yin Wawason Dukiyar Mutanen Afirin
Mar 19, 2018 08:47Mazauna garin na Afrin sun ce Sojojin Turkiya da sojojin 'yanto da Syria, sun fara wawason dukiyarsu bayan da suka shiga cikin birnin
-
Siriya : Turkiyya Ta Kwace Yankin Afrin
Mar 19, 2018 03:45Dakarun Turkiyya da mayakan Siriya dake samun goyan bayan Ankara sun kwace daukacin ikon birnin Afrin tungar mayakan kurdawa da Turkiyyar ke kallo a matsayin 'yan ta'adda.
-
Shugaban Siriya Ya Ziyarci Sojojin Kasar Da Suke Yankin Ghouta
Mar 18, 2018 12:45Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya kai ziyara sansanonin sojojin kasar da suke kai yankin Gabashin Ghouta da ke wajen birnin Damaskus, babban birnin kasar, inda ya tattauna da sojojin da jin yanyin da suke ciki.