Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • An Bukaci Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya

    An Bukaci Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya

    Mar 17, 2018 02:55

    Kwamitin tsaron MDD ya bukaci a zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta cikin gaggauwa a kasar Siriya

  • Rundunar Sojin Siriya Ta Sanar Da 'Yantar Da Kashi 70% Na Yankin Ghouda

    Rundunar Sojin Siriya Ta Sanar Da 'Yantar Da Kashi 70% Na Yankin Ghouda

    Mar 16, 2018 15:57

    Rundunar sojin Siriya ta sanar da 'yantar da kashi 70 cikin dari na yankunan Ghouda ta Gabas da suke karkashin mamayar gungun 'yan ta'adda.

  • Sheikh Na'ima Kassim: Hizbullah Ta Shirya Fuskantar Haramtacciyar Kasar Isra'ila

    Sheikh Na'ima Kassim: Hizbullah Ta Shirya Fuskantar Haramtacciyar Kasar Isra'ila

    Mar 16, 2018 02:50

    Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah, Sheikh Na'im Kassim ya kore yiyuwar 'yan sahayoniya su kai wa Lebanon hari, tare da cewa idan hakan ta faru to Hizbullah a shirye take

  • Rasha Ta Ce Za Ta Mayar Da Martani Idan Amurka Ta Kai Hari Siriya

    Rasha Ta Ce Za Ta Mayar Da Martani Idan Amurka Ta Kai Hari Siriya

    Mar 13, 2018 07:47

    Wani babban jami'in sojin kasar Rasha ya bayyana cewar sojojin Rashan za su mayar da martani ga duk wani harin da sojojin Amurka za su kai kasar Siriya matukar dai harin ya zamanto barazana ga rayuwar sojojin Rashan da suke Siriya.

  • Siriya : Amurka Ta Ce Za Ta Dauki Mataki, Idan Kwamitin Tsaro Ya Kasa

    Siriya : Amurka Ta Ce Za Ta Dauki Mataki, Idan Kwamitin Tsaro Ya Kasa

    Mar 13, 2018 02:22

    Amurka ta ce a shirye ta ke ta dauki mataki cikin har da kai hare hare a Siriya, muddun dai kwamitin tsaro na MDD ya kasa akan shirin tsagaita wuta a yankin gabashin Ghouta.

  • Syria: Mazauna Yankin Gudha Sun Yi Wa Kungiyoyin Ta'addanci A Yankin, Zanga-zanga

    Syria: Mazauna Yankin Gudha Sun Yi Wa Kungiyoyin Ta'addanci A Yankin, Zanga-zanga

    Mar 12, 2018 05:49

    Daruruwan mazauna garurin Sghaba da Humoria, da ke yankin Gudha sun bukaci 'yan ta'addar da su fice daga cikin garuruwansu da dukkanin yankin Gudha

  • Siriya : MDD, Ta Bukaci A Sake Bude Hanyoyin Shigar Da Kayan Agaji A Ghouta

    Siriya : MDD, Ta Bukaci A Sake Bude Hanyoyin Shigar Da Kayan Agaji A Ghouta

    Mar 07, 2018 02:17

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a sake bude hanyoyin shigar da kayan agaji a yankin gabashin Ghouta na kasar Siriya.

  • Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Ta MDD Ta Samar Da Kudiri Kan Yankin Gouta Na Siriya

    Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Ta MDD Ta Samar Da Kudiri Kan Yankin Gouta Na Siriya

    Mar 06, 2018 02:53

    Hukumar dake kula da kare hakin bil-adama ta MDD ta amince da wani kudiri na gudanar da binciken gaggauwa kan yanayin da yankin Gouta ta gabashin birnin Damuscus ke ciki a Siriya.

  • Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji

    Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji

    Mar 05, 2018 13:47

    'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.

  • Shugaban Kasar Siriya Ya Ce Sojojinsa Zasu Ci Gaba Da Kutsawa Cikin Yankin Ghuota

    Shugaban Kasar Siriya Ya Ce Sojojinsa Zasu Ci Gaba Da Kutsawa Cikin Yankin Ghuota

    Mar 05, 2018 03:38

    Shugaban kasar Siria Bashar Al-Asad ya sha alwashin cewa sojojinsa zasu ci gaba da kutsawar cikin yankin Ghuata ta gabas kusa da birnin Damaskuc babban birnin Kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS