Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Syria: 'Yan Ta'adda Suna Hana Fararen Hula Ficewa Daga Ghuta

    Syria: 'Yan Ta'adda Suna Hana Fararen Hula Ficewa Daga Ghuta

    Mar 04, 2018 15:32

    Cibiyar Suhlu ta Rasha a kasar Syria ta sanar da cewa; 'Yan ta'addar sun rika kai hari da manyan bindigogi akan wuraren da aka ware domin ficewar fararen hula

  • Syria:

    Syria: "Yan Ta'adda Suna Shirin Amfani Da Makamai Masu Guba

    Mar 02, 2018 03:17

    A jiya alhamis ne ma'aikatar tsaron kasar Syria ta sanar da cewa; 'yan ta'addar da ke Ghuta suna shirin amfani da makamai masu gubar domin su dora wa gwamnati alhaki.

  • Jagora: Shugaba Assad Ya Zama Gwarzon Jagora Ga Mutanen Kasar Syria

    Jagora: Shugaba Assad Ya Zama Gwarzon Jagora Ga Mutanen Kasar Syria

    Mar 01, 2018 15:32

    Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai, ya bayyana shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad a matsayin gwarzo wanda ya zama abin alfahiri ga mutanen kasar da kuma yankin.

  • Siriya : Har Yanzu Kayan Agaji Basu Isa Yankin Ghouta Ba

    Siriya : Har Yanzu Kayan Agaji Basu Isa Yankin Ghouta Ba

    Mar 01, 2018 07:47

    Bayanai daga Siriya na cewa har yanzu ba'a samu damar da shigar da kayan agaji ba a yankin gabashin Ghoutta inda dubban fararen hula ke bukatar agaji gaggawa.

  • Siriya : Har Yanzu 'Yan Agaji Basu Shiga Yankin Gabashin Ghouta Ba

    Siriya : Har Yanzu 'Yan Agaji Basu Shiga Yankin Gabashin Ghouta Ba

    Mar 01, 2018 07:08

    Bayanai daga Siriya na cewa har yanzu ba'a samu damar da shigar da kayan agaji ba a yankin gabashin Ghoutta inda dubban fararen hula ke bukatar agaji gaggawa.

  • Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur

    Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur

    Feb 28, 2018 15:24

    Kamfanin dillancin labarun Sana na kasar Syria ya ce; harin da jiragen yakin Amurka suka kai a jiya da dare a yankin Deir-Zur ya ci rayukan mutane 30.

  • Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Vienna

    Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Vienna

    Feb 27, 2018 17:29

    Za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.

  • Kungiyar EU Ta Kakaba Wa Ministocin Gwamnatin Siriya Takunkumin Tattalin Arziki

    Kungiyar EU Ta Kakaba Wa Ministocin Gwamnatin Siriya Takunkumin Tattalin Arziki

    Feb 27, 2018 04:39

    Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Rurai ta dorawa minitocin gwamnatin kasar Siria guda takunkuman tattalinn arziki.

  • MDD Ta Bukaci A Aiwatar Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya

    MDD Ta Bukaci A Aiwatar Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya

    Feb 26, 2018 07:49

    Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.

  • Janar Baqeri: Iran Da Siriya Za Su Girmama Kudurin Tsagaita Wuta A Siriya, Amma Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci

    Janar Baqeri: Iran Da Siriya Za Su Girmama Kudurin Tsagaita Wuta A Siriya, Amma Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci

    Feb 26, 2018 02:17

    Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar Iran da Siriya za su girmama kudurin tsagaita wuta a Siriya na wata guda da Kwamitin Tsaron MDD ya fitar, to amma za a ci gaba da fada da ta'addancin da suke yi a kasar musamman hare-haren a wajen birnin Damaskus da 'yan ta'adda suke rike da shi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS