Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Kwamitin Tsaron MDD Ya Fitar Da Kudiri Kan Tsagaita Wuta A Ghouta Syria

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Fitar Da Kudiri Kan Tsagaita Wuta A Ghouta Syria

    Feb 25, 2018 03:36

    A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a jiya, ya fitar da kudiri kan tsagaita wuta a wuraren da aka killace 'yan ta'adda a Syria musamman yankin Gouta da ke gabashin birnin Damascus tsawon wata guda.

  • Siriya : Ana Ci Gaba Da Kiran Tsagaita Wuta A Gabashin Ghouta

    Siriya : Ana Ci Gaba Da Kiran Tsagaita Wuta A Gabashin Ghouta

    Feb 23, 2018 13:30

    Kungiyar Tarayya Turai ta yi kira da babbar murya akan a tsagaita buda wuta a yankin gabashin Ghouta na Siriya, a daidai lokacin da kwamitin tsaro ke shirin kada kuri'a kan samar da shirin tsagaita wuta a wannan yankin.

  • Mutanen Afrin Sun Yi Maraba Da Shigowar Dakaru Maso Goyon Bayan Gwamnatin Siriya Garin

    Mutanen Afrin Sun Yi Maraba Da Shigowar Dakaru Maso Goyon Bayan Gwamnatin Siriya Garin

    Feb 22, 2018 14:10

    Daruruwan mutanen kasar Siriya ne suka gudanar da jerin gwano a garin Afrin na kasar don nuna farin cikinsu da kuma yin maraba da dakarun da suke goyon bayan gwamnatin kasar wadanda suka shigo garin da nufin ba su kariya daga ci gaba da hare-haren da sojojin Turkiyya suke yi wa garin.

  • Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12

    Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12

    Feb 22, 2018 01:59

    'Yan Kasar Siriya 12 suka rasa rayukansu sanadiyar harin da jiragen kasa da kasa bisa jagorancin kasar Amirka suka kai a daren jiya Laraba yankin Hajin na Deirazor dake gabashin kasar Siriya

  • Hannun Gwamnatin H.K.Isra'ila Na Ci Gaba Da Rura Wutan Rikici A Kasar Siriya

    Hannun Gwamnatin H.K.Isra'ila Na Ci Gaba Da Rura Wutan Rikici A Kasar Siriya

    Feb 21, 2018 01:43

    Jaridar Haramtacciyar kasar Isra'ila ta Haaretz a wani rahoto da ta watsa ta yi furuci da cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da mallakawa gungun 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar Siriya makamai.

  • Syria: Dakarun Sa-Kai Masu Goyon Bayan Gwamnati Sun Shiga Garin Afrin

    Syria: Dakarun Sa-Kai Masu Goyon Bayan Gwamnati Sun Shiga Garin Afrin

    Feb 20, 2018 15:29

    Tashar talabijin din al-mayadden mai watsa shirye-shiryenta daga Lebanon ta ce; Mayakan sun shiga cikin garin na Afrin ta mashigar al-ziyara a kauyen Nubbal.

  • Sojojin Siriya Za Su Shiga Yankin Afrin A Gobe Litinin

    Sojojin Siriya Za Su Shiga Yankin Afrin A Gobe Litinin

    Feb 18, 2018 15:59

    Sojojin Siriya da mayakan Kurdawan kasar sun cimma matsaya kan shigar dakarun kasar yankin Afrin.

  • An Bukaci Dakatar Da Kai Hare-Hare A Arewacin Siriya

    An Bukaci Dakatar Da Kai Hare-Hare A Arewacin Siriya

    Feb 16, 2018 02:59

    Ministan harakokin wajen Jamus ya bukaci a dakatar da duk wani motsin soja a arewacin kasar Siriya

  • Al'ummar Garin Afrin sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Hare-Haren Turkiya

    Al'ummar Garin Afrin sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Hare-Haren Turkiya

    Feb 16, 2018 02:58

    Duban 'yan kasar Siriya mazauna garin Afrin dake arewacin kasar sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da hare-haren da dakarun saman turkiya ke kaiwa kan al'ummar yankin.

  • Ministan Ilimi A Isra'ila Ya Yi Kira Da A Kaucewa Aukuwar Yaki Tsakaninsu Da Lebanon

    Ministan Ilimi A Isra'ila Ya Yi Kira Da A Kaucewa Aukuwar Yaki Tsakaninsu Da Lebanon

    Feb 13, 2018 03:08

    Ministan ma'aikatar ilimi a Haramtacciyar kasar Isra'ila ya kirayi gwamnatin yahudawan da ta yi taka tsantsan wajen kauce wa duk wani abin da ka iya jawo barkewar wani sabon yaki a tsakaninsu da Lebanon.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS