Pars Today
Asusun Kananan yaran na Majalisar Dinkin Duniyar ya sanar da cewa; Da akwai kananan yara 10,000 da suke cikin mawuyacin hali a sansanonin 'yan gudun hijira
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha, Sergei Riabkov ne ya bayyana cewa; Ci gaba da zaman sojojin Amurka a kasar Ba halartacce ba ne
Wasu yan siyasa a kasar Morocco sun bukaci gwamnatin kasar ta sake maida huldan jakadanci da gwamnatin kasar Siriya
A kalla mutane 500 su ka halaka a fadan da kungiyoyin ta'addanci suke yi a tsakaninsu a kasar Syria
Majiyar labarai ta kasar Algeriya ta bayyana cewa an fitar da yayan kungiyar yan t'adda ta "Dakarun Kubutar da Kasar Sham" daga kasar.
Pira ministan kasar Iraki Adil Abdulmahadi ya sanar da cewa;Saboda har yanzu da akwai kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Syria, Bagadaza da Damasscus za su ci gaba da aiki tare a fada da ta'addanci
Masu Zanga-zangar sun yi tir da barazanar da Turkiya take yi na cewa za ta kai hari a gabacin tafkin Euphrates, suna masu jaddada cewa duk wani yunkuri na mamayar wani yanki na Syria ba zai yi nasara ba
Majiyar sojan kasar ta Syria ta fitar da sanarwa da a ciki ta tabbatar da cewa za ta tabbatar da tsaron dukkanin mazauna garin Minbaj
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Siriya ta yi allawadai da hare-haren da jiragen yakin HKI suka kai kan wasu wurare a kasar amma ba tare da samun nasara ba.
Ministan harkokin wajen kasar Amurka wanda ya yi murabus, a kwanakinsa na kasar a ma'aikatar ya sanya hannu a kan umurnin shugaban kasar na ficewar sojojin Amurka daga kasar Siriya.