-
Siriya Ta Bukaci MDD Ta Binciki Kisan Mutane 60 Wanda Amurka Ta Yi A Dair-Zur
Oct 21, 2018 06:24A wasu hare-haren da jiragen yakin kasar Amurka suka kai kan kauyuka biyu na kasar Siriya akalla mutane 62 ne suka rasa rasukansu a yayinda wasu da dama suka ji rauni.
-
Sojojin Rasha Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 88,000 Cikin Shekaru 3 A Siriya
Oct 20, 2018 18:22Ministan tsaron kasar Rasha, Sergei Shoigu, ya bayyana cewar kimanin 'yan ta'addan takfiriyya 88,000 ne suka hallaka tun bayan da sojojin kasar Rashan suka kaddamar da hare-haren fada da ta'adanci a kasar Siriya kimanin shekaru ukun da suka gabata.
-
Shugaba Asad Na Siriya Ya Soki Lamirin Kasashen Yamma
Oct 19, 2018 19:02Shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad ya ce wasu daga cikin kasashen yankin da kasashen Yamma na ci gaba da yin katsa landan kan al'amuran siyasar kasar.
-
Ana Saran Wani Dan Kasar Algeriya Ne Zai Maye Gurbin De Mistura A Aikin Zaman Lafiya A Siriya
Oct 19, 2018 06:40Kafafen yada labarai na kasar Algeriya da kuma na yankin gabas ta tsakiya da dama sun bayyana cewa tsohon ministan harkokin wajen kasar Algeriya ne zai maye gurbin Staffan De Mistura a aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Siriya.
-
Da'ish Ta Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Wasu Mutane A Siriya
Oct 15, 2018 11:57Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta aiwatar da kisan gilla kan wasu fararen hula goma a cikin gidan kurkuku da ke karkashin ikonta a lardin Dire-Zurr da ke gabashin kasar Siriya.
-
Rasha Ta Bukaci Kungiyar "White Helmet" Ta Kasar Siriya Ta Fice Daga Kasar
Oct 12, 2018 11:50Jakdan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya ya bukaci 'ya'yan kungiyar nan ta "white Helmet" ko farar hulan kwano su fice daga kasar don kasancewarsu barazana ga kasar ta Rasha.
-
Labanon : 'Yan Gudun Hijirar Siriya Za Su Koma Gida
Oct 10, 2018 05:44Labanon ta ce adadin 'yan gudun hijirar Siriya da za su koma gida ya zuwa karshen shekarar nan ya kai 100,000.
-
HKI Tana Nuna Damuwarta Akan Makaman Harbo Jiragen Sama Na Syria
Oct 04, 2018 08:10Ministan yakin haramtacciyar Kasar Isra'ila Avigdor ne ya nuna damuwa akan shirin kasar Rasha na bai wa Syria makaman kakkabo jiragen sama samfurin S-300
-
Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh
Oct 02, 2018 05:56Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
-
Syria Sojojin Rasha 112 Ne Su Ka Kwanta Dama A Yaki Da Ta'addanci
Oct 01, 2018 12:45Shugaban kwamitin tsaro na kasar Rasha Viktor Bondarev ya sanar da cewa; Kusan rabin sojojin da suka mutu, sanadiyyar harbo jiragen yakin Rasha da aka yi ne.