-
Mutanen Kasar Siriya Suna Zaben Yan Majalisar Lardunan Kasar A Yau Lahadi
Sep 16, 2018 19:05A safiyar yau Lahadi ce aka fara zaben majalisun larduna a kasar Siriya wanda yake nuna cewa an koma ga tsarin democradiya da gaske a kasar.
-
Isra'ila Ta Kai Hare-Hare Da Makamai Masu Linzami A Kan Kasar Syria
Sep 16, 2018 07:07A daren jiya Asabar ne haramtacciyar kasar Isra'ila ta harba makamai masu linzami a kan filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Damascus fadar mulkin kasar Syria, amma makaman kariya na rundunar sojin Syria sun kakkabo su.
-
Majalisar Dinkin Duniya Tana Goyon Bayan Kwace Birnin Idlib Daga Hannun Yan Ta'adda
Sep 12, 2018 11:52Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa yakar yan ta'adda wadanda suke iko da birnin Idlib na kasar Siriya wajibi ne.
-
An Fara Taro Kan Kasar Siriya A Birnin Ganeva
Sep 11, 2018 19:07Manzon Musaman na MDD kan Kasar Siriya ya fara tattaunawa da wakilan kasashen Rasha da Iran gami da Turkiya a Hedkwatar Majalisar dake birnin Ganeva.
-
Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Ta'addanci Ta Jubhatun-Nusrah Ya Nemi Mafaka A Turkiyya
Sep 09, 2018 11:50Majiyar gwamnatin Siriya ta sanar da cewa: Daya daga cikin jagororin kungiyar ta'addanci ta Jubhatun-Nusrah da suke da hannu a harhada makamai masu guba a kasar Siriya ya nemi mafaka a kasar Turkiyya.
-
Tehran: An Kammala Zaman Taron Shugabannin Kasashen Rasha, Turkiya Da Iran
Sep 07, 2018 18:07An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
-
Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran
Sep 07, 2018 12:13Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya iso birnin tehran domin halartar taro kan birnin Idlib na kasar Siriya
-
Rasha Tana Goyon Bayan Kasar Syria Domin Fada Da Ta'addanci
Sep 07, 2018 06:30Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta bakin kakakinta Maria Zakharova ce ta bayyana cewa kasar tana ba da cikakken goyon baya ga gwamnatin Syria a yakin da take yi da 'yan ta'adda
-
A Yau Juma'a Za A Yi Taro Tsakanin Shugabannin Kasashen Iran, Trukiya Da Rasha A Tehran
Sep 07, 2018 05:44Wani jami'i a ma'aikatar harkokin wajen Iran Sadiq Husain Jabiri Ansari ya ce; Tuni an kammala tsara bayanin bayan taron na bangarori uku a Tehran
-
Syria: Amurka Tana Bai Wa "Yan Ta'adda Makamai
Sep 04, 2018 18:16Ma'aikatar harkokin wajen Syria ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana cewa; Amurka da kawayenta suna ba da makamai ga 'yan ta'addar kungiyar Nusrah da kuma Da'esh