-
Faransa Ta Amince Da Nasarar Bashar Al-Asad
Sep 03, 2018 11:20Ministan harakokin wajen Faransa ya amince da nasarar shugabaBashar Al-Asad na Siriya ya samu a yaki da ta'addanci
-
Sama Da Yan Siriya Dubu 5, Kungiyar ISIS Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kansu
Aug 30, 2018 12:23Cikin wani rahoto da ta fitar a daren jiya laraba, kungiyar kare hakin bil-adama ta kasar Siriya ta sanar da cewa sama 'yan kasar dubu biyar ne kungiyar ta'addancin nan ta ISIS ta zartawa hukuncin kisa.
-
Garkuwam Makamai Na Kasar Siriya Suna Dakon Duk Wani Harin Da Kasashen Yamma Zasu Kai Kaiwa Kasar
Aug 28, 2018 19:03Wata majiyar sojojin kasar Siriya ta bayyan cewa garkuwan makamai masu linzami da kuma na kakkabo jirgaen sama na kasar a shirye suke don hana duk wani hari da makaman guba wanda yan ta'adda a garin Idlib zasu kai cikin kasar don bawa Amurka da kawayenta hujjar farwa kasar da yaki.
-
Jakadan Siriya A Moscow Ya Ce Kasarsa Ba Ta Taba Amfani Da Makamai Masu Guba Ba
Aug 27, 2018 08:01Yayin da yake mayar da martani kan firicin baya baya nan na kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa na cewa mahukuntan birnin Damuscus sun yi amfani da makamai masu guba kan fararen hula, a daren jiya lahadi, jakadan kasar Siriya a Moscow Riyad Hadad ya ce kasarsa ba ta taba amfani da makamai masu guba, kuma ba za ta yi ba.
-
An Cimma Sabuwar Yarjejjeniyar Tsaro Tsakanin Iran Da Siriya
Aug 27, 2018 08:00Ministocin harakokin tsaron kasashen Siriya da Iran sun sanya hannu kan wata sabuwar yarjejjeniyar tsaro a jiya lahadi.
-
Ministan Tsaron Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ya Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Siriya
Aug 26, 2018 19:06Ministan tsaron kasar Iran ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Siriya tare da taya shugaba Bashar Asad murnar samun gagarumar nasara a kan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarsa.
-
Rasha Ta Yi Gargadi Dangane Da Wani Yunkurin Yin Amfani Da Makami Mai Guba A Syria
Aug 25, 2018 12:06Ma'aikatar tsaron Rasha ta bankado wasu bayanan sirri da suke tabbatar da cewa, Amurka da Birtaniya gami da Faransa suna shirin sake yin amfani da makamai masu guba a Syria, domin su tuhimi gwamnatin kasar ta Syria da yin hakan.
-
Al'ummar Siriya Sun Gudanar Da Bikin Samun Nasarar Sojoji A Kan 'Yan Ta'adda
Aug 05, 2018 07:43Mazauna garin Hadar na jahar Kunaitara sun gudanar da biki na cin nasarar Sojojin kasar da kuma tabbatar da tsaro a jahar baki daya
-
Harin Ta'addancin Ya Kashe Mutane A Garin Halab Na Siriya
Aug 03, 2018 06:46Kungiyar 'yan ta'adda ta kai hari garin Halab dake arewacin kasar Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutum 9.
-
Siriya : Kurdawa Sun Amince Da Yin Shawarwari Da Gwamnati
Jul 31, 2018 11:16Kwamitin dimokuradiyya na Syria, na hukumar siyasa da Kurdawa suka kafa, ya ce a shirye kwamitin ya ke ya yi shawarwari tare da gwamnatin kasar Syria.