-
Yan Gudun Hijiran Kasar Siria A Labanon Kimani 900 Ne Suka Koma Gida
Jul 29, 2018 11:52Kimanin yan gudun hijiran kasar Siriya a Labanon 900 ne suka koma gida bayan bayan an sami zaman lafiya a yankunan da dama na kasar
-
Sojojin Siriya Sun 'Yanto Garin Kunaitara
Jul 26, 2018 19:07Sojoji da Dakarun sa kai na Siriya sun samu nasarar 'yanto garin kunaitara daga mamayar kungiyoyin 'yan ta'adda a wannan alhamis.
-
Siriya : Harin IS Ya Yi Ajalin Mutum 54
Jul 25, 2018 11:04Kungiyar 'yan ta'adda ta IS, ta kashe mutum 54 a wasu jerin hare haren kunan bakin wake data kai a wasu kyauwuka dake kudancin Siriya.
-
"Yan Gudun Hijira Na Kasar Syria sun Fara koma wa Gida
Jul 24, 2018 12:45Shugaban cibiyar tafiyar da tsarin mulki a ma'aikatar tsaron kasar Rasha Mikhail Mezentsev ne ya snaar da cewa an bude manyan wurare shiga da fice domin ba da dama ga yan gudun hijirar Syria da su koma gida
-
An Gano Wasu Manyan Kabarurruka Makare Da Jama'a A Kasar Siriya
Jul 21, 2018 12:02Kwamitin sake gina garin Raqqa da ke gabashin kasar Siriya ya sanar da cewa: An gano wasu manyan kabarurruka guda uku dauke da daruruwan gawawwakin mutane da aka aiwatar da kisan gilla kansu a garin na Raqqa.
-
Faransa Da Rasha Zasu Bada Kayan Agaji Ga Siriya
Jul 21, 2018 05:47Kasashen Faransa da Rasha sun cimma wata matsaya ta aike wa da kayan agaji a yankin Ghouta dake yammacin Siriya, wanda sojojin gwamnatin Bashar Al'assad suka kwato a watan Afrilu da ya gabata.
-
Sojojin Siriya Sun Karbe Ikon Birnin Deraa
Jul 12, 2018 15:09Rahotanni daga Siriya, na cewa sojojin kasar sun samu kutsawa cikin birnin Deraa, inda sukayi nasara karbe daukacin birnin daga hannun gungun 'yan adawa dake dauke da makamai.
-
MDD: ISIS Ta Yi Sanadiyar Yin Hijirar Mutane 10,000 A Kudu Maso Yammacin Siriya
Jul 12, 2018 11:48MDD ta bayyana cewa kimanin Mutane dubu 10 suka bar gidajensu sanadiyar ci gaba da ayyukan ta'addanci a kudu maso yammacin kasar Siriya, kuma mayakan ISIS din sun hana Mutane da dama ficewa daga yankunan da suke rike da su.
-
Siriya : 'Yan Gudun Hijira Deraa Sun Fara Komawa Muhallansu
Jul 07, 2018 14:36A Siriya, dubban 'yan gudun hijira ne da suka kaurace wa muhallansu suka fara komawa gida, bayan sanar da cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da 'yan tada kayar baya dake a yankin Deraa dake kudancin kasar.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutane 18 A Siriya
Jul 07, 2018 06:19Wata Mota shake da bama-bamai ta tarwatse a gefen gabashin jihar Dairu-Zur dake gabashin Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar salwantar rayukan mutane 18