-
Kungiyar AU: 'Yan Kungiyar Al-Shabab Na Shirin Kai Wa Dakarun Zaman Lafiyar Kungiyar Hari
Feb 10, 2016 16:41Dakarun tabbatar da zaman lafiya na Kungiyar Tarayyar Afirka sun sanar da cewa ta sami wasu bayanai da ke cewa kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab ta kasar Somaliya tana shirin kai musu hari a kasar Somaliyan ta hanyar amfani da irin kayan da suke sanyawa.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Yaba Kan Kokokarin Wanzar Da Zaman Lafiya A Somaliya
Feb 09, 2016 05:15Kungiyar Tarayyar Afrika ta jinjinawa dakarun kungiyarta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Somaliya dangane da gagarumin aikin a fagen dawo da zaman lafiya da sulhu a kasar.
-
An Tabbatar Da Cewa Bom Ne Ya Tashi A Wani Jirgin Fasinja A Kasar Somalia Amma Matukin Ya Sauka Lafiya
Feb 06, 2016 16:08Ministan sifiri na kasar somalia ya tabbatar da cewa wani dan kunan bakin wake ne ya tada bom
-
Dakarun Tsaron Kenya Sun Hallaka 'Yan Ta'addar Ashabab
Feb 02, 2016 15:38A Wani Faramaki da Suka kai Dakarun tsaron kasar kenya Sun hallaka mayakan Ashaban A Arewacin kasar
-
An kame mayakan Ashabab Da Dama A Somaliya
Jan 31, 2016 05:43Dakarun tsaron Somaliya Sun sanar da kame mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Ashabab da dama a kasar Somaliya