-
An Kubutar Da Daruruwan Yan Gudun Hijra Daga Halaka A Tekun Libya
Jun 19, 2017 06:52Jiragen ruwa na kasashen Italia da Espania sun kubutar da daruruwan rayukan bakin haure wadanda suka makale a cikin tekun Medeteranian kusa da kasar Libya.
-
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Lashe Kofin Zakaran Zakarun Turai
Jun 04, 2017 05:35Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain ta lashe gasar zakaran zakarun Turai bayan ta doke kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta kasar Italiya da ci 4-1 a wasan karshen da suka buga a birnin Cardiff da ke Birtaniya a daren jiya Asabar.
-
Kasashen NIjer, Spain da Faransa za su kafa rundunar hadin gwiwa ta yakin da bakin haure
Mar 14, 2017 05:53Ministan cikin gidan Spain ya ce Kasar sa da kasar Faransa gami da jumhoriyar Nijer sun amince da kafa rundunar hadin gwiwa ta yaki da masu safarar mutane gami da miyagun kwayoyi.
-
Daruruwan Bakin Haure Sun Yi Kokarin Tsallaka Kan Iyakar Kasar Espania Zuwa Turai A Garin Ceuta
Jan 03, 2017 07:49Bakin haure daga kasashen Afrika kimani 800 ne suka yi kokarin tsallaka babban shinge mai tsawon mita 6 da ya raba kan iyakokin kasar Espania da Morcco a ranar lahadin da ta gabata, amma jami'an tsaron kasashin biyu sun hanasu tsallakawa.
-
Daruruwan Bakin Haure Sun Yi Kokarin Tsallaka Kan Iyakar Kasar Espania Zuwa Turai A Garin Ceuta
Jan 03, 2017 07:36Bakin haure daga kasashen Afrika kimani 800 ne suka yi kokarin tsallaka babban shinge mai tsawon mita 6 da ya raba kan iyakokin kasar Espania da Morcco a ranar lahadin da ta gabata, amma jami'an tsaron kasashin biyu sun hanasu tsallakawa.
-
Bakin Haure Kimani 400 Suka Tsallaka Kan Iyakar Kasar Morocco Da Espania Ta Ruwa
Dec 09, 2016 17:59Bakin haure yan kasar Morocco kimani 400 suka tsallaka mashigar ruwa tsakanin Morocco da espania suka shiga tarayyar Turai.
-
An Damke Wasu Mutane 4 Da Ake Zarginsu Da Alaka Da ISIS A Spain
Nov 28, 2016 17:33Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Spain ta sanar da cewa jami'an 'yan sanda na kasar damke wasu mutane 4 a yau Litinin da ake zargin cewa suna da alaka ta kud da kud da kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS.
-
'Yan Sandan Spain Sun Tarwatsa 'Yan Kungiyar Masu Shigar Da Matasa Kungiyar ISIS A Kasar
Nov 10, 2016 05:53Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Spain ta sanar da cewa 'yan sandan kasar sun sami nasarar tarwatsa 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda da suke kokarin janyo hankula kananan yara da matasa da shigar da su cikin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar.