Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Kissan Sojoijinta A Kasar Sudan Ta Kudu

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Kissan Sojoijinta A Kasar Sudan Ta Kudu

    May 06, 2017 13:26

    Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ta yi Allah wasai da harin da aka kaiwa sojojin Majalisar a kasar Sudan ta Kudu.

  • Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Shawarar Kungiyar AU Na Tattaunawa Da Sudan

    Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Shawarar Kungiyar AU Na Tattaunawa Da Sudan

    May 03, 2017 05:42

    Bayan Kwashe Shekaru biyu, Gwamnatin Sudan ta kudu ta amincewa da Shawarar da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gabatar mata na tattaunawa da Gwamnatin Sudan.

  • Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Kori Ma'aikatan Tashar Aljazeera Daga Kasar

    Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Kori Ma'aikatan Tashar Aljazeera Daga Kasar

    May 02, 2017 06:45

    Hukumar da ke kula da kafofin yada labarai a kasar Sudan ta kudu, ta sanar da korar ma'aikatan tashar Aljazeera mallakin gwamnatin kasar Qatar, saboda yada rahotanni na karya a kan kasar.

  • Sudan Ta Kudu Na Son Yi Wa Yara Miliyan 2.3 Riga kafin Cutar Kyanda

    Sudan Ta Kudu Na Son Yi Wa Yara Miliyan 2.3 Riga kafin Cutar Kyanda

    Apr 30, 2017 11:57

    Ma'aikatar lafiya a Sudan ta Kudu da hukumar lafiya ta duniya da kuma abokan hulda sun yunkuri anniyar yi wa yara miliyan 2,3 riga kafin cutar Kyanda.

  • Khartum Na Zargin Sudan Ta Kudu Da Ganawa Da 'Yan Tawayen Sudan

    Khartum Na Zargin Sudan Ta Kudu Da Ganawa Da 'Yan Tawayen Sudan

    Apr 25, 2017 05:43

    Hukumar leken asiri ta kasa a Sudan ta zargi Sudan ta kudu da ganawa da 'yan tawayen dake yakar dakarun gwamnatin Khartum.

  • Mutane 55 Sun Rasa Rayukansu A Rikicin Sudan Ta Kudu

    Mutane 55 Sun Rasa Rayukansu A Rikicin Sudan Ta Kudu

    Apr 22, 2017 17:38

    Mahukuntan kasar Sudan ta kudu sun cewa akalla fararen hula 55 sun rasa rayukansu a rikicin da ake yi a kasar.

  • Sudan Ta Kudu: Mutane 14 Sun Kwanta Dama A Fada Tsakanin Sojojin Gwamnati Da 'Yan tawaye.

    Sudan Ta Kudu: Mutane 14 Sun Kwanta Dama A Fada Tsakanin Sojojin Gwamnati Da 'Yan tawaye.

    Apr 16, 2017 09:24

    Kakakin 'yan tawayen kasar ta Sudan Lam Pal Gabriel Lam, ya ce; Sun Kashe Sojojin Gwamnati da dama a wani harin da su kai musu a Raga.

  • Rikici Na Cilastawa Jami'an Agaji Ficewa Daga Sudan Ta Kudu

    Rikici Na Cilastawa Jami'an Agaji Ficewa Daga Sudan Ta Kudu

    Apr 15, 2017 13:58

    MDD ta sanar da cewa ana ci gaba da samun jami'an agaji dake ficewa daga yankunan dake fama da Rikice-rikice a Sudan ta kudu.

  • Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Akan Farin Da Kasar Sudan Ta Kudu Za ta Fuskanta.

    Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Akan Farin Da Kasar Sudan Ta Kudu Za ta Fuskanta.

    Apr 12, 2017 18:58

    Manzon Musamman na majalisar dinkin duniya a kasar Sudan ta kudu ya kira yi kungiyoyin kasa da kasa da su hana runcabewar al'amurra Sudan ta kudu.

  • Fada Ya Sake Barkewa Tsakanin 'Yan Tawaye da Sojojin Sudan Ta Kudu

    Fada Ya Sake Barkewa Tsakanin 'Yan Tawaye da Sojojin Sudan Ta Kudu

    Apr 11, 2017 05:55

    Sojojin Sudan ta kudu sun kwabza fada da 'yan tawaye a Garin Wau.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS