Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Bullar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane A Kasar Sudan Ta Kudu

    Bullar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane A Kasar Sudan Ta Kudu

    Apr 10, 2017 12:00

    Ma'aikatar lafiya a Sudan ta Kudu ta sanar da mutuwar mutane akalla 29 sakamakon bullar cutar kwalara a kasar

  • MDD Ta Koka Kan Hana Jami'anta Isa Wajen Da Ake Zargin An Yi Kisan Kiyashi A Sudan Ta Kudu

    MDD Ta Koka Kan Hana Jami'anta Isa Wajen Da Ake Zargin An Yi Kisan Kiyashi A Sudan Ta Kudu

    Apr 08, 2017 05:38

    Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar gwamnatin Sudan ta Kudu ta hana jami'an tabbatar da zaman lafiya na majalisar kai ziyara garin Pajok inda ake zargin sojojin kasar sun kashe wani adadi mai yawa na fararen hula ciki kuwa har da kananan yara a farkon makon nan.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Gefen Gabashin Babban Birnin Sudan Ta Kudu.

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Gefen Gabashin Babban Birnin Sudan Ta Kudu.

    Apr 07, 2017 17:56

    Jami'an 'Yan sandar Sudan ta Kudu sun sanar da kai harin bindiga a gefen gabashin babban birnin kasar, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane 19.

  • Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Gudun Hijira

    Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Gudun Hijira

    Apr 05, 2017 16:10

    Kakakin Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Tashe-tashen hankula suna ci gaba da raba al'ummar Sudan ta Kudu da muhallinsu.

  • Jagoran 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Ya Soki Kungiyar IGAD

    Jagoran 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Ya Soki Kungiyar IGAD

    Mar 31, 2017 06:41

    Jagoran kungiyar 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu Reick machar ya nuna rashin gamsuwarsa a kan matsayar da kungiyar bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen gabashin Afirka IGAD ta dauka kan rikicin Sudan ta kudu.

  • Sudan Ta Kudu: Unicef ta yi Gargadi Akan Fadawar Kananan Yara Cikin Matsalar Yunuwa

    Sudan Ta Kudu: Unicef ta yi Gargadi Akan Fadawar Kananan Yara Cikin Matsalar Yunuwa

    Mar 28, 2017 11:58

    Asusun kananan yara na majalisar dinkin duniya, Unicef; Karancin abincin da kananan yara su ke fama da shi zai jefa su cikin yunwa.

  • Kwamitin Tsaro Ya Bukaci Kawo Karshen Tashin Hankali A Sudan Ta Kudu

    Kwamitin Tsaro Ya Bukaci Kawo Karshen Tashin Hankali A Sudan Ta Kudu

    Mar 26, 2017 05:42

    Wakilan kasashe mambobin kwamitin tsaro na MDD sun amunce da gagarimin rinjaye da wani kudiri da ya bukaci kawo karshen tashin hankali cikin gaggawa da kuma tabbatar da zamen lafiya mai daurewa a Sudan ta Kudu.

  • MDD za ta tura  karin Dakarun ta zuwa kasar Sudan ta kudu.

    MDD za ta tura karin Dakarun ta zuwa kasar Sudan ta kudu.

    Mar 25, 2017 11:19

    Jami'in da ke kula da ayyukan wanzar da zaman lafiya na majalisar dinkin duniya, Herve Ladsous ya ce kafin karshen watan Avrilu tawagar farkon Dakarun yanki bisa jagorancin MDD za ta isa kasar Sudan ta kudu.

  • Sudan Ta Kudu : Hukumomi Ne Umul-Aba'insin Yunwa

    Sudan Ta Kudu : Hukumomi Ne Umul-Aba'insin Yunwa

    Mar 24, 2017 17:58

    Masu sharhi kan lamuran yau da kulun sun dora alhakin bala'in yunwa dake shafar dariruwan al'umma a Sudan ta kudu kan mahukuntan kasar.

  • Bukatar MDD na tsagaita wuta cikin gaggawa a Sudan ta Kudu.

    Bukatar MDD na tsagaita wuta cikin gaggawa a Sudan ta Kudu.

    Mar 24, 2017 11:02

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci bangarorin dake fada da juna a kasar Sudun ta kudu da su kawo karshen fada tare zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS