-
Lalubo hanyoyin magance rikicin siyasar kasar Sudan ta Kudu.
Mar 23, 2017 11:04Mataimakin Sakatatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya ce lalubo hanyar Siyasa shi zai kawo karshen rikicin kasar Sudan ta Kudu.
-
Wasu Mutane Sun Raunuka Sakamakon Hatsarin Jirgin Saman Fasinja A Sudan Ta Kudu
Mar 21, 2017 05:22Rahotanni daga kasar Sudan ta Kudu sun bayyana cewar mutane da dama sun sami raunuka sakamakon hatsarin da wani karamin jirgin saman fasinjan kasar yayi a filin jirgin saman garin Wau dake arewa maso kudancin kasar a jiya Litinin.
-
Sudan Ta Kudu: An kashe Ma'aikatan Agaji Na Kasa Da Kasa Guda Biyu.
Mar 17, 2017 06:42Hukumar da ke kula da 'yan gudun hjira ta duniya ta ce; An Kashe biyu daga cikin ma'aikatan bada agaji a wani hari da makami da aka kai musu.
-
An kai wa tawagar kai Agajin gaggawa hari a Sudan ta Kudu
Mar 16, 2017 17:57Wani gungun 'yan bindiga sun kai hari kan tawagar kungiyar kai agajin gaggawa a kasar Sudan ta Kudu.
-
Karuwar Tauye Hakkin Bil'adama A kasar Sudan Ta Kudu
Mar 15, 2017 19:03Majalisar Dinkin Duniya Ta yi Gargadi Akan Karuwar Tauye Hakkin Bil'adama A Kasar Sudan Ta Kudu Da Take Fama Da Yaki.
-
An Sace Ma'aikatan Wata Cibiyar Amurka A Sudan Ta Kudu
Mar 13, 2017 19:25Wasu masu dauke da makamai sun sace wasu ma'aikata 8 na wata cibiyar bayar da agaji ta Amurka a cikin kasar Sudan ta kudu.
-
Matsalar Fari Ta Tilastawa Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Yin Gudun Hijira
Mar 13, 2017 10:59Dubban 'yan Sudan ta Kudu sun tsallaka kan iyakar da ke tsakanin kasarsu da Sudan domin neman mafaka sakamakon bullar matsalar fari a yankunansu.
-
An Kama Wasu Sojoji Hudu A Sudan ta Kudu Saboda Zargin Fyade Wa Mata Da Kananan Yara
Mar 04, 2017 05:54Gwamnatin kasar Sudan ta Kudu ta sanar da kame wasu sojojin kasar su hudu saboda hannun da suke da shi cikin 'yan fyade wa wani adadi mai yawa na manyan mata da kuma wasu 'yan mata a wani kauye da ke kusa da babban birnin kasar, Juba a watan Fabrairun da ya gabata.
-
Sudan Ta Kudu: An Fara Raba Kayan Abinci A Yankunan Da Su ke Fama Da Fari.
Mar 02, 2017 19:08Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da raba kayan abinci ga mutanen da ke zaune a yankunan da su ke fama da fari a Sudan ta kudu.
-
Sudan Ta Kudu: Shugaban Kasa Yana Son Ganin An Dawo Da Zaman Lafiya.
Feb 22, 2017 06:19Shugaban na Kasar Sudan ta Kudu ya kira yi 'yan hamayyar siyasa da su dawo kan teburin tattaunawa.