-
Yadda Manyan Sojoji Ke Juyawa Gwamnatin Salva Kiir Baya
Feb 19, 2017 05:46A Sudan ta Kudu ana ci gaba da samun manyan jami'an soji dake juyawa gwamnatin kasar baya ta hanyar yin murabus daga bakin aikinsu.
-
Sudan Ta Kudu: Wani Babban Jami'in GWamnati Ya yi Murabus.
Feb 18, 2017 19:05Alkalin kotun soja na kasar Sudan ta kudu Khalid Uno Loky ya yi murabus daga mukaminsa saboda kin amincewa da yaduwar cin hanci da rashawa da kuma kalibanci.
-
Wani Ministan A Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ya Hadewa Yan Tawaye
Feb 18, 2017 11:56Ministan ayyuka na gwamnatin Sudan ta Kudu ya bada sanrwan ajiye aikinsa da kuma hadewarsa da yan tawaye karkashin Rieck Masher.
-
Ministan Kwadago Na Sudan Ta Kudu Ya Yi Murabus
Feb 17, 2017 16:43Ministan kwadago na Sudan ta kudu ya sanar da yin murabus dinsa daga bakin aiki tare da kuma mika kai ga jagoran 'yan adawa na kasar.
-
Sudan Ta Kudu: Bullar Sabuwar Kungiyar 'Yan tawaye.
Feb 11, 2017 12:08Wata Kungiyar 'yan tawaye mai dauke da makamai ta bulla a yankin Equatorial a kasar Sudan ta kudu.
-
Al'ummar Sudan Ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Hijira Zuwa Kasar Uganda
Feb 09, 2017 05:38Bullar matsalolin tashe-tashen hankula a Sudan ta Kudu tana ci gaba da tilasta wa al'ummar kasar yin gudun hijira zuwa cikin kasar Uganda.
-
An Rufe Ofisoshin Kungiyar Bada Agaji Na Kasa Da Kasa A Sudan Ta Kudu
Feb 01, 2017 06:25Majiyar kungiyoyin bada agaji na kasa da kasa a sudan ta kudu sun bayyana cewa sun tsaida dukkanin ayyukansu a kasar saboda barkewa yaki mai tsanani a wurare da dama a kasar.
-
Yaki Ya Sake Barkewa A Yankin Upper Nile Na Kudancin Sudan
Jan 29, 2017 05:52Mummunan yaki ya sake barkewa a yankin Upper Nile na kasar Sudan ta Kudu tsakanin dakarun gwamnati da 'yan tawayen kungiyar Sudan People’s Liberation Movement In-Opposition (SPLM-IO) da suke da kawance da tsohon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudun Riek Machar.
-
Sojojin Gwamnati sun kai hari kan 'yan tawaye a arewacin Sudan ta Kudu.
Jan 26, 2017 17:39Kakakin Sojin Sudan ta Kudu ya sanar da kai hari kan Dakarun 'yan tawaye a arewacin kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Karin Sojojin Dawo Da Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu
Jan 24, 2017 06:21Sanadiyyar karin tashe tashen hankula a kasar Sudan ta Kudu komitin tsaro na MDD ya bukaci a kara yawan saojojin Majalisar a kasar Ta Sudan ta Kudu.