Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Matsalolin Kasar Sudan Ta Kudu

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Matsalolin Kasar Sudan Ta Kudu

    Jan 17, 2017 08:20

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Sudan ta Kudu sakamakon rashin gudanar da bincike domin hukunta masu hannu a take hakkokin bil-Adama a kasar.

  • Sudan Ta Sanar Da Sake Sabunta Wa'adin Tsagaita Wuta A Larduna 3 Na Kasar

    Sudan Ta Sanar Da Sake Sabunta Wa'adin Tsagaita Wuta A Larduna 3 Na Kasar

    Jan 16, 2017 05:51

    Gwamnatin Sudan ta sanar da sake sabunta tsagaita wuta na watanni shida da aka cimma a larduna uku na kasar da suka hada da Darfur, Blue Nile da Kudancin Kordefan, a kokarin da ake yi na tabbatar da zaman lafiya a kasar.

  • Demokradiyyar Congo: An yi kira ga yan tawayen Rwanda da su fice daga congo.

    Demokradiyyar Congo: An yi kira ga yan tawayen Rwanda da su fice daga congo.

    Jan 13, 2017 05:48

    Wakilin Kasar Demokradiyyar Congo A majalisar Dinkin Duniya Ya yi kira ga yan tawayen Rwanda Da Sudan ta kudu da su fice daga kasarsa.

  • Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Tabbatar Da Kashe Kwamandan 'Yan Tawayen Kasar

    Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Tabbatar Da Kashe Kwamandan 'Yan Tawayen Kasar

    Jan 08, 2017 06:36

    Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta tabbatar da kashe kwamandan daya daga cikin manyan kungiyoyin 'yan tawayen kasar Janar Gabriel Tanginye bayan wani musayen wuta da ya gudana tsakanin kungiyoyi masu dauke da makami a yankin Upper Nile na kasar.

  • Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Zai Kai Ziyarar Aiki A Kasar Sudan

    Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Zai Kai Ziyarar Aiki A Kasar Sudan

    Jan 03, 2017 07:10

    Shugaban kasar Sudan ta kudu Silva keer zai kai ziyarar aiki kasar Sudan nan ba da dadewaba, inda ake saran matsalolin tsaro na yankin na daga cikin abubuwan da bangarorin biyu zasu tattauna.

  • Babban Malamin Addinin Kirista A Sudan Ta Kudu Ya Kadu Kan Halin Da Kasar Ke Ciki

    Babban Malamin Addinin Kirista A Sudan Ta Kudu Ya Kadu Kan Halin Da Kasar Ke Ciki

    Jan 02, 2017 13:55

    Babban malamin addinin kirista a kasar Sudan ta kudu Erkolano Lodu Tombe ya nuna damuwarsa matuka dangane da halin da kasar take ciki na rashin zaman lafiya.

  • Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Tsawaita Yerjejeniyar Man Fetur A Tsakaninsu

    Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Tsawaita Yerjejeniyar Man Fetur A Tsakaninsu

    Dec 21, 2016 11:21

    Gwamnatin kasar Sudan ta bada sanarwan cewa ta tsawita yerjejeniyar aiki tare kan harkar man fetur tare da Sudan ta kudu na wasu shekaru ukku.

  • An Tsawaita Wa'adin Zaman Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na MDD A Sudan Ta Kudu

    An Tsawaita Wa'adin Zaman Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na MDD A Sudan Ta Kudu

    Dec 18, 2016 05:32

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya amince da kara wa'adin zaman dakarun tabbatar da zaman lafiya na majalisar (UNMISS) a kasar Sudan ta Kudu bayan karewar wa'adinsu a ranar Alhamis din da ta gabata.

  • Riek Machar Ya Musanta Cewa Yana Tsare A Kasar Afirka Ta Kudu

    Riek Machar Ya Musanta Cewa Yana Tsare A Kasar Afirka Ta Kudu

    Dec 16, 2016 17:13

    Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu Riek Machar ya musanta labarin da ke cewa mahukunta a kasar Afirka ta Kudu na tsare da shi a birnin Pretoria inda ya ce hakan wata farfaganda ce kawai da gwamnatin Sudan ta Kudu take yadawa.

  • An kori ma'aikatan Agaji biyu a kasar Sudan ta Kudu

    An kori ma'aikatan Agaji biyu a kasar Sudan ta Kudu

    Dec 14, 2016 18:16

    Gwamnatin Sudan ta kudu ta kori wasu jami'an kai agajin gaggauwa biyu daga cikin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS