-
Gwamnatin Kasar Afrika Ta Kudu Tana Tsare Da Shugaban Yan Tawayen Sudan Ta Kudu
Dec 13, 2016 17:27Gwamnatin kasar Afrika ta kudu tana tsare da shugaban yan tawayen kasar sudan ta Kudu Riek Macher amma a matsayin bako don hana kawo karshen tashe tashen hankula a kasarsa.
-
Kungiyar AU Ta Jaddada Muhimmancin Yaki Da Cin Zarafin Mata A Kasar Sudan Ta Kudu
Dec 10, 2016 05:50Kungiyar tarayyar Afrika ta jaddada wajabcin daukan matakan yaki da cin zarafin mata a kasar Sudan ta Kudu.
-
An Kama Sojojin Sudan Ta Kudu Suna Kudu Daga Yakin Basasar Kasar
Dec 07, 2016 05:44Sojojin kasar Democradiyyar Congo sun kama sojojin Sudan da kudu 41 wadanda suka tsare daga wani farmaki wandan ya tawayen kasar suka kai masu a kan iyakokin kasashen biyu.
-
'Yan tawaye sun kashe Sojojin Sudan ta kudu.
Dec 06, 2016 05:46Wani sabon rikici ya barke tsakanin Sojojin Gwamnatin Sudan ta kudu da 'yan tawaye a garin Yi da yayi sanadiyar mutuwar Sojoji da dama.
-
Kananen Yara da dama ke gudun hijra daga Sudan ta kudu.
Dec 05, 2016 11:48Rikicin Sudan ta kudu ya yi sanadiyar hijrar Duban kananen yarar sudan ta kudu zuwa kasar Uganda
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Kisan Kiyashi A Sudan Ta Kudu
Dec 04, 2016 19:02Majalisar dinkin duniya ta sake yin gargadi dangane da matsalar da ake fuskanta a kasar Sudan ta kudu, kan yiwuwar barkewar yakin basasa mafi muni a Sudan ta kudu.
-
Martanin Sudan ta kudu kan zarلkin ta da kisan kare dangi
Dec 02, 2016 11:21Shugaban Kasar Sudan ta Kudu ya yi watsi da zarkin da aka yiwa Gwamnatin sa na kisan kare dangi ga wasu kabilun kasar
-
Karuwar Rashin Tsaro A Kasar Sudan Ta Kudu
Nov 30, 2016 06:20Yanayin Rashin Tsaro Yana Karuwa A Sudan Ta Kudu
-
Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Karin Dakarun Zaman Lafiya Na MDD A Kasar
Nov 27, 2016 05:54Gwamnatin kasar Sudan ta Kudu ta sanar da amincewarta da kara turo dakarun tabbatar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar a kokarin da ake yi na kawo karshen rikicin da ya kunno kai a kasar.
-
Kasar Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Shirin Kara Sojojin Tabbatar Da Sulhu
Nov 26, 2016 13:05Gwamnatin sudan ta kudu da amince da kawo karin sojojin tabbatar da zaman lafiya a kasar