-
An kashe Mutane da dama a Sudan ta Kudu
Nov 25, 2016 05:51Akalla Mutane 25 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wasu jerin hare-hare da 'yan tawaye suka kai a kasar Sudan ta Kudu
-
Bullar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane Da Dama A Kasar Sudan Ta Kudu
Nov 22, 2016 12:05Tun bayan bullar cutar kwalara a wasu yankunan kasar Sudan ta Kudu yau tsawon watanni shida da suka gabata ya zuwa yanzu ta lashe rayukan mutane masu yawa.
-
Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Fayyace Hanyar Warware Rikicin Kasar Ta Hanyar Lumana
Nov 21, 2016 11:44Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya bukaci warware rikicin kasar ta hanyar doka da zata gamsar da mafi yawan al'ummar kasar.
-
Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi
Nov 19, 2016 06:37Amurka ta bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya kakabawa jagoran 'yan tawaye da wasu manyan jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu takunkumi.
-
Wani Sabon Fada Ta Barke Tsakanin Yan Tawaye Da Sojojin Sudan Ta Kudu
Nov 18, 2016 04:51Gwamnatin kasar Sudan ta Kusu Ta Bada Labarin Cewa an kashe mutane 15 a fadan da ta barke tsakanin sojojinta da na yantawaye karkashin Riech Marchar
-
Shugaba Bashir Ya Bayyana Sudan Ta Kudu A Matsayin Abokiyar Gabar Kasar Sudan
Nov 17, 2016 11:18Shugaban kasar Sudan Umar al-Bashir ya bayyana kasar Sudan ta Kudu da ke makwabtaka da kasar a matsayin 'abokiyar gabar' kasarsa yana sake barazanar daukan matakai matukar dai Sudan ta Kudu ba ta daina abubuwan da take yi wa kasarsa ba.
-
Sudan Ta Kudu Na Gab Da Fadawa Cikin Mummunan Yakin Basasa
Nov 12, 2016 18:17Sakamakon rashin kasa samun daidaito da fahimtar juna tsakanin bangarorin da ba su ga maciji da juna a kasar Sudan ta kudu, hakan na neman ya sake jefa kasar a cikin wani mummunan rikici na yakin basasa.
-
Tashe Tashen Hankula Suna Kara Yawa A Kasar Sudan Ta Kudu
Nov 12, 2016 07:41Majiyar labarai daga kasar sudan ta kudu sun bayyana cewa tashe tashen hankula suna kara yawaita a yankin kudu maso gabacin sudan ta kudu.
-
Sudan Ta Kudu: Daruruwan Mutanen Kasar Sun yi Hijira Zuwa Waje, Saboda Kaucewa Yaki
Nov 11, 2016 11:57Fararen Hula Da Dama Ne Yaki Ya Rutsa Da Su
-
Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Kasar Kenya Sun Fice Daga Kasar Sudan Ta Kudu
Nov 09, 2016 19:21Gwamnatin Kenya ta janye dakarunta daga kasar Sudan ta kudu