An Kama Sojojin Sudan Ta Kudu Suna Kudu Daga Yakin Basasar Kasar
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i14947-an_kama_sojojin_sudan_ta_kudu_suna_kudu_daga_yakin_basasar_kasar
Sojojin kasar Democradiyyar Congo sun kama sojojin Sudan da kudu 41 wadanda suka tsare daga wani farmaki wandan ya tawayen kasar suka kai masu a kan iyakokin kasashen biyu.
(last modified 2018-08-22T11:29:21+00:00 )
Dec 07, 2016 05:44 UTC
  • An Kama Sojojin Sudan Ta Kudu Suna Kudu Daga Yakin Basasar Kasar

Sojojin kasar Democradiyyar Congo sun kama sojojin Sudan da kudu 41 wadanda suka tsare daga wani farmaki wandan ya tawayen kasar suka kai masu a kan iyakokin kasashen biyu.

Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto wata tashar gidan radio a yankin yana fadar cewa sojojin Congo sun tsare sojojin gwamnatin sudan ta kudu 41 tare da iyalansu a lokacinda suke tserewa daga yakin basasar kasar. Valentin Ngaito editan wata tashar Radio a garin Aba kilomita 10 daga kan iyakar kasar Congo Brazaville ya bayyana cewa sojojin sun tsallaka kan iyakar kasashenn biyu a ranar Asabar, kuma an tsare su a garin Aba har zuwa ranar Litinin a lokacinda Majalisar dinkin duniya a yankin suka tafi da su zuwa garin Dungu kilomita 200 daga Aba. 

Kasar Sudan ta Kudu dai ta fada cikin yakin basasa tun shekara ta 2013 jim kadan bayan ballewarta daga kasar sudan. Kuma ya zuwa yanzu yaki tsakanin sojojin gwamnatin Shugaba Silvakir da kuma tsohun mataikinsa Reich Marchar ya lashe dubban rayukar mutanen kasar sannan ya tilastwa wani akalla miliyon guda tserewa daga gidajensu.