-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Aike Da Taimako Ga 'Yan Gudun Hijira A Sudan Ta Kadu
Feb 21, 2018 17:38Majiyoyin majalisar dinkin duniya sun sanar da aikewa da taimako ga mutane fiye da miliyan biyar da suke bukatar dauki a kasar Sudan ta kudu.
-
'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Sun Sako Wasu Matuka Jirgin Kasar Kenya Bayan Biyan Kudin Fansa
Feb 20, 2018 05:17'Yan tawayen Sudan ta Kudu sun sako wasu matuka jirgin saman kasar Kenya guda biyu da suke rike da su bayan sun karbi kudin fansa da diyyar wani mutum da aka kashe a lokacin da jirgin matukan biyu yayi hatsari a watan da ya gabata.
-
An Yanke Wa Kakakin Madugun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Hukumci Kisa
Feb 12, 2018 17:57Wata babbar kotu a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudu ta yanke wa kakakin madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar, wato James Gatdet Dak, hukuncin kisa a yau din nan Litinin bayan da kotun ta ce ta same shi da laifin cin amanar kasa da haifar da bore wa gwamnati.
-
Sudan Ta Kore Cewa Turkiya Na Shirin Gina Sansanin Soja A Tsibirin Sawakin
Feb 09, 2018 11:55Ministan harkokin wajen Sudan Ibrahim Gandur ne ya kore haka a yayin taron manema labaru da takwaransa na Masar Samih Shukri
-
Sudan Ta Kudu : An Yi Zanga-zangar Kin Jinin Amurka A Juba
Feb 07, 2018 05:20A Sudan ta Kudu daruruwan mutane ne suka gudanar da wata zanga-zanga jiya Talata, a birnin Juba, domin yin allawadai da matakin Amurka na takaita mika makamai ga kasar.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu
Feb 06, 2018 05:39Kwamitin hadin gwiwa na tsaro tsakanin kasashen Sudan da sudan ta kudu ya kamala taronsa bisa shiga tsakanin kungiyar tarayar Afirka a birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Kirayi Jakadarta Da Ke Kasar Amurka Domin Shawarwari
Feb 04, 2018 12:11Gwamnatin Sudan ta Kudu ta kirayi jakadanta da ke kasar Amurka domin gudanar da shawarwari.
-
Majalisar Kungiyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Wasu 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 03, 2018 12:20Majalisar Mashawarta ta kungiyar tarayyar Turai ta kakaba takunkumi kan wasu jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu uku kan zargin take hakkin bil-Adama da yin zagon kasa ga shirin wanzar da zaman lafiya a kasar.
-
Gumurzu Na Ci Gaba Da Yin Kamari Tsakanin Sojojin Sudan Ta Kudu Da 'Yan Tawayen Kasar
Feb 01, 2018 12:32Gwamnatin Sudan ta Kudu ta koka kan yadda matsalar tashe-tashen hankula ke ci gaba da yin kamari a sassa daban daban na kasar musamman gumurzu tsakanin sojojin gwamnati da 'yan tawayen kasar.
-
'Yan Gudun Hijrar Sudan Ta Kudu Na Ci Gaba Da Kwarawa Zuwa Kasar Sudan
Jan 31, 2018 18:15Wakilin Hukumar Dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da karuwar kwararen 'yan gudun hijrar sudan ta kusdu zuwa kasar Sudan