Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Jakadan Sudan Ta Kudu A Kasar Rasha Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa

    Jakadan Sudan Ta Kudu A Kasar Rasha Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa

    Jan 27, 2018 05:42

    Jakadan Sudan ta Kudu a kasar Rasha ya yi murabus daga kan mukaminsa bayan da ma'aikatar harkokin wajen kasarsa ta bukaci dawowarsa gida domin gudanar da shawarwari.

  • Sudan Ta Kudu : Za'a Jibge Sojoji Don Yaki Da Sace-sacen Mutane

    Sudan Ta Kudu : Za'a Jibge Sojoji Don Yaki Da Sace-sacen Mutane

    Jan 25, 2018 10:17

    Kasar Sudan ta Kudu ta yunkuri anniyar jibge sojiji don yaki da sace sacen yara da dabbobi dake ci gaba da karuwa tsakanin kabilu dake yakar juna.

  • Unicef Ta Yi Gargadi Akan Hali Mara Dadi Da Kananan Yaran Sudan Ta Kudu Take Ciki

    Unicef Ta Yi Gargadi Akan Hali Mara Dadi Da Kananan Yaran Sudan Ta Kudu Take Ciki

    Jan 20, 2018 19:01

    Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ( Unicef) ya ce al'ummar kasar ta kasar Sudan ta kudu tana cikin mawuyacin hali.

  • Kungiyar IGAD Za Ta Gudanar Zama Na Musaman Kan Yanayin Da Sudan Ta Kudu Ke Ciki

    Kungiyar IGAD Za Ta Gudanar Zama Na Musaman Kan Yanayin Da Sudan Ta Kudu Ke Ciki

    Jan 19, 2018 11:45

    Kungiyar bunkasa tattalin arzikin gabashin Afirka IGAD za ta gudanar da zama na musaman domin tattauna halin da kasar Sudan ta kudu ke ciki.

  • MDD:Sharadin Farfado Da Kasar Sudan Ta Kudu, Zartar Da Yarjejjeniyar Sulhu

    MDD:Sharadin Farfado Da Kasar Sudan Ta Kudu, Zartar Da Yarjejjeniyar Sulhu

    Jan 02, 2018 06:27

    Mataimakiyar Sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Kan al'amuran wanzar da zaman lafiya ta sanar a jiya Litinin cewa duk wani shiri na farfado da kasar Sudan ta kudu ba zai yiwo ba har sai an zartar da yarjajjeniyar sulhun da aka cimma a shekarar 2015.

  • Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 22 A Kasar Sudan Ta Kudu

    Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 22 A Kasar Sudan Ta Kudu

    Dec 28, 2017 11:46

    Rikicin kabilanci ya lashe rayukan mutane akalla 22 a yankin Bor ta Kudu da ke jihar Jonglei na kasar Sudan ta Kudu.

  • Sudan Ta Kudu: Musayar Zargin  Keta Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye

    Sudan Ta Kudu: Musayar Zargin Keta Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye

    Dec 24, 2017 18:52

    Shugaban kungiyar 'yan tawaye Reikh Machar ya ne ya zargi sojojin gwamnatin da keta yarjejeniyar a garin Bieh Payam.

  • An Fara Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Sudan Ta Kudu.

    An Fara Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Sudan Ta Kudu.

    Dec 24, 2017 12:05

    An fara zartar da yarjejjeniyar sulhun da aka cimma tsakanin gwamnatin sudan ta kudu da 'yan tawaye a safiyar yau Lahadi.

  • Tarayyar Afrika Ta Yi Maraba Da Sulhun Tsakanin Gwamnatin Da Yan Tawayen Sudan Ta Kudu

    Tarayyar Afrika Ta Yi Maraba Da Sulhun Tsakanin Gwamnatin Da Yan Tawayen Sudan Ta Kudu

    Dec 22, 2017 19:13

    Kungiyar tarayyar Afrika ta yi maraba da sulhu da tsagaita bude wuta wandanda aka kulla tsakanin gwamnatin kasar Sudan ta kudu da kuma kungiyoyin yan tawayen kasar a ranar 17 ga wannan watan da muke ciki.

  • Sudan Ta Kudu: An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye

    Sudan Ta Kudu: An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye

    Dec 22, 2017 06:23

    Kamfanin dillancin labarun Farasna ya nakalto cewa; An cimma yarjejeniyar ne a karkashin shiga tsakanin kungiyar Igad a birnin Adas Ababa na kasar Habasha.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS