-
MDD Ta Bayyana Damuwarta A Game Da Yin Awan Gaba Na Ma'aikatan Agaji A Sudan Ta Kudu
Dec 19, 2017 18:59Ofishin bayar da agajin gaggauwa na MDD ya bayyana damuwarsa game da awan gaba na ma'aikatansa shida a kasar Sudan ta Kudu.
-
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Gargadi Bangarorin Da Suke Rikici Da Juna A Sudan Ta Kudu
Dec 15, 2017 12:20Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya gargadi bangarorin da suke rikici da juna a kasar Sudan ta Kudu da su nisanci ci gaba da kunna wutan rikici a yankin.
-
Sudan Ta Kudu: An Kafa Dokar Ta Baci A Jahohi Uku
Dec 14, 2017 06:44Shugaban kasar Sudan ta Kudu, Silva Kiir ne ya sanar da kafa dokar ta baci a jahohi ukun domin kwance damarar yaki a cikinsu.
-
Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 170 A Kasar Sudan Ta Kudu
Dec 13, 2017 11:49Mahukuntan Sudan ta Kudu sun sanar da cewa: Rikicin kabilanci tsakanin makiyaya ya lashe rayukan mutane akalla 170 a yankin da ke tsakiyar kasar.
-
Sudan Ta Kudu: Mutane Da Dama Sun Mutu A Sanadiyyar Fada Da 'Yan tawaye
Dec 08, 2017 18:57Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto majiyar gwamnatin kasar ta Sudan ta kudu na cewa Mutane 60 ne suka mutu da kuma jikkata.
-
Rikicin Kabilanci Ya Yi Ajalin Mutum 40 A Sudan Ta Kudu
Nov 29, 2017 17:35Rahotanni daga Sudan ta Kudu na cewa a kalla mutane 40 ne suka rasa rayukansu, kana wasu 19 na daban suka raunana a wani rikicin kabilanci a jihar Jonglei dake gabashin kasar.
-
An Kafa Wata Sabuwar Kungiyar Yan Tawaye A Kasar Sudan Ta Kudu
Nov 27, 2017 19:01Wani komandan sojojin kasar Sudan ta Kudu mai suna Zakariyya Munjik faqut ya bayyana ballewarsa daga sojojin gwamnati da kuma kafa wata sabuwar kungiyar yan tawaye don kubutar da kasar daga hannun shugaba Silva Kirr.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Kara Wa'adin Dokar Ta Baci A Wasu Yankunan Kasar
Nov 10, 2017 19:00Kakakin gwamnatin Sudan ta Kudu ya sanar da cewa: Gwamnatin kasar ta kara wa'adin dokar ta baci a wasu lardunan kasar.
-
Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Sha Alwashin Kin Bawa 'Yan Tawaye Fafaka
Nov 03, 2017 17:29Shugabannin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu, sun yi alkawarin cewa ba za su mara baya ko ba da mafaka ga kungiyoyin dake adawa da gwamnatocin su ba.
-
MDD Ta Nuna Damuwa Akan Yanayin Da 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu Suke Ciki A Sudan.
Oct 27, 2017 06:24Hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar a jiya alhamis cewa; A cikin watannin bayan nan yan sanda a Khatum sun tilastawa yan gudun hijirar komawa zuwa wani wuri na daban.