-
Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Kai Hari Cikin Kasar Kenya
Oct 14, 2017 19:04Majiyar rundunar 'yan sandan Kenya ta sanar da cewa: 'Yan tawayen Sudan ta Kudu sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan al'ummar garin Lokichogia da ke shiyar arewa maso yammacin kasar Kenya.
-
Kungiyar Bada Agaji Ta Red Cross Ta Sanar Da Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukanta A Sudan Ta Kudu
Oct 10, 2017 11:59Kungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da cewa: Ma'aikatanta sun koma bakin aikinsu a yankunan da suke yammacin kasar Sudan ta Kudu.
-
An Kashe Mayakan Yan Tawaye Masu Yawa A Sudan Ta Kudu
Oct 03, 2017 06:45Gwamnatin kasar Sudan ta Kudu ta bada sanarwan cewa sojojinta sun kashe yan tawaye 91 sannan wasu da dama sun ji rauni a fadan baya bayan nan
-
Dauki Ba Dadi Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 25 A Kasar Sudan Ta Kudu
Sep 19, 2017 19:30Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar ya lashe rayukan mutane fiye da 25 a shiyar arewacin kasar.
-
MDD Ta Janye Ma'aikatanta 30 Daga Sudan Ta Kudu
Sep 16, 2017 05:44Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta Kudu, ta sanar da janye ma'aikatan agajinta 30 daga yankin Aburoc dake jihar Nil saboda barkewar wani rikici.
-
An Kashe Wani Ma'aikacin Kai Agaji A Kasar Sudan Ta Kudu
Sep 09, 2017 18:58Kungiyar kai agajin gaggawa ta kasa da kasa ta sanar da kisan jami'inta a kasar sudan ta kudu
-
Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Ce Sun Kwace Iko Da Garin Pagak Daga Sojojin Gwamnati
Aug 12, 2017 17:44Majiyar yan tawayen kasar Sudan ta Kudu ta bayyana cewa, dakarunsu sun dawo da ikonsu kan garin Pagak daga hannun sojojin gwamnati kwana guda bayan sun koresu daga garin.
-
Sojojin Sudan Ta Kudu Sun Kwace Babban Sansanin 'Yan Tawayen Kasar
Aug 07, 2017 17:23Sojojin kasar Sudan ta Kudu sun kwace babban sansanin 'yan tawayen kasar na Pagak da ke kan iyakan kasar da kasar Ethiopia, lamarin da ya sanya dubun dubatan mutanen gudu da barin wajen.
-
An Yi Gargadi Akan Cin Zarafin Mata Da Ake Yi A Kasar Sudan Ta Kudu:
Jul 24, 2017 19:05Kungiyar kare hakkin bil'adama ta "Amnesty" ta yi gargadi akan ci gaba da cin zarafin mata da ake yi a kasar Sudan ta Kudu
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Rikicin Kasar Sudan Ta Kudu
Jul 21, 2017 18:49Jami'in Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta Kudu ya jaddada cewa: Dole ne gwamnatin Sudan ta Kudu da bangaren 'yan tawayen kasar su hanzarta samar da wata hanyar wanzar da zaman lafiya da sulhu a tsakaninsu.