Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Sudan Ta Kudu: Zazzabin Cizon Sauro Ya Kashe Mutane 2000

    Sudan Ta Kudu: Zazzabin Cizon Sauro Ya Kashe Mutane 2000

    Jul 17, 2017 11:56

    Hukumar bada agaji ta Majalisar Dinkin Duniya a kasar Sudan ta kudu ce ta sanar da wannan kididdigar ta mutuwar mutanen a cikin watanni shida.

  • Mutanen Kimani 2000 Suka Rasa Rayukansu A Sudan Ta Kudu Sanadiyar Cutar Malaria

    Mutanen Kimani 2000 Suka Rasa Rayukansu A Sudan Ta Kudu Sanadiyar Cutar Malaria

    Jul 17, 2017 07:20

    Hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya a Sudan ta kudu ta bada rahoton cewa akalla mutane 2000 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar cutar Malaria a cikin watanni 6 da suka gabata.

  • An Kama Shugaban Gidan Television Ta Kasa Na Kasar Sudan Ta Kudu Saboda Kin Watsa Jawabin Shugaban Kasa

    An Kama Shugaban Gidan Television Ta Kasa Na Kasar Sudan Ta Kudu Saboda Kin Watsa Jawabin Shugaban Kasa

    Jul 15, 2017 17:36

    Jami'an tsaro a kasar Sudan ta Kudu suna tsare da shugaban tashar television na kasar wato South Sudan Broadcasting Corporation (SSBC) bayan ya kasa watsa jawaban shugaban kasar Silva Kirr a ranar samun 'yencin kasar kai tsaye.

  • An Sace Ma'aikatan UNICEF A Sudan Ta Kudu

    An Sace Ma'aikatan UNICEF A Sudan Ta Kudu

    Jul 12, 2017 18:00

    An sace wasu daga cikin ma'aikatan asusun tallafa wa kananan yara na majlaisar dinkin duniya UNICEF a kasar Sudan ta kudu.

  • An Bukaci Ci Gaba Da Yaki Da Yunwa A Sudan Ta Kudu

    An Bukaci Ci Gaba Da Yaki Da Yunwa A Sudan Ta Kudu

    Jun 30, 2017 18:11

    Kungiyoyin Kai Agajin gagguwa na kasa da kasa sun bukaci da a ci gaba da kokari wajen yaki da rashin abinci a kasar Sudan ta kudu.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Habakar Matsalar 'Yan Gudun Hijira A Sudan Ta Kudu

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Habakar Matsalar 'Yan Gudun Hijira A Sudan Ta Kudu

    Jun 22, 2017 11:47

    Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan habakar matsalar 'yan gudun hijira a kasar Sudan ta Kudu.

  • Barazanar Yunwa A Kasar Sudan Ta Kudu Duk Tare Da Damina Mai Albarka

    Barazanar Yunwa A Kasar Sudan Ta Kudu Duk Tare Da Damina Mai Albarka

    Jun 21, 2017 16:00

    Duk da cewa daminar bana ta yi kyau a kasar Sudan ta Kudu, amma har yanzun akwai miliyoyin mutanen kasar wadanda suke fama da karancin abinci.

  • Kungiyar IGAD Ta Jaddada Bukatar Kawo Karshen Yaki A Sudan Ta Kudu

    Kungiyar IGAD Ta Jaddada Bukatar Kawo Karshen Yaki A Sudan Ta Kudu

    Jun 13, 2017 17:56

    Kungiyar raya tattalin arziki da kuma ci gaban kasashen tsakiyar Afrika ta jaddada bukatar a kawo karshen yaki a kasar Sudan ta Kudu.

  • FAO Za Ta Taimaka Ma Iyalai Dubu 900 A Sudan Ta Kudu

    FAO Za Ta Taimaka Ma Iyalai Dubu 900 A Sudan Ta Kudu

    Jun 13, 2017 06:48

    Hukumar abinci ta mjalaisar dnkin duniya FAO ta sanar da cewa, tana da wani shiri na taimaka ma iyalai akalla dubu 900 a Sudan ta kudu domin shawo kan matsalar abinci da ake fama da ita a kasar.

  • MDD Ta Ware Wasu Kudade Domin Tallafawa Al'ummar Sudan Ta Kudu

    MDD Ta Ware Wasu Kudade Domin Tallafawa Al'ummar Sudan Ta Kudu

    May 28, 2017 19:17

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirinta na tallafawa al'ummun yankunan da masifar fari ta ritsa da su a kasar Sudan ta Kudu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS