Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • An Sauke Ministan Shara'a Na Kasar Sudan

    An Sauke Ministan Shara'a Na Kasar Sudan

    May 23, 2017 18:06

    An sauke Ministan shara'ar kasar Sudan daga kan mikaminsa kan laifin amfanin da takardun boge

  • Sudan Ta Kudu: Gwamnati Ta Tsagaita Wutar Yaki Ta Gefe Daya

    Sudan Ta Kudu: Gwamnati Ta Tsagaita Wutar Yaki Ta Gefe Daya

    May 22, 2017 19:16

    Shugaban Kasar ta Sudan ta Kudu, Silva Kiir ne ya sanar da haka a yau litinin a wani yunkuri na farfado da tattaunawar sulhu.

  • Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

    Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

    May 19, 2017 12:02

    Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya zargi bangaren 'yan tawayen kasar da rashin mutunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a tsakanin bangarorin biyu.

  • Ana Ci Gaba Da Zaman Dar-Dar A Sudan Ta Kudu

    Ana Ci Gaba Da Zaman Dar-Dar A Sudan Ta Kudu

    May 17, 2017 18:50

    Kimanin Sojoji 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawaye suka kai kudancin kasar Sudan ta kudu

  • Korarren Babban Hafsan Hafsoshin Sudan Ta Kudu Ya Ce Ba Shi Da Shirin Bore Wa Gwamnati

    Korarren Babban Hafsan Hafsoshin Sudan Ta Kudu Ya Ce Ba Shi Da Shirin Bore Wa Gwamnati

    May 13, 2017 18:00

    Tsohon babban hafsan hafsoshin sojojin Sudan ta Kudu da shugaban kasar ya kora ya dawo birnin Juba, babban birnin kasar yana mai cewa ba shi da wata aniya ta shirya bore wa gwamnatin shugaba Salva Kiir na kasar.

  • Najeriya: Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Tarwatsa Kansu A Jami'ar Maiduguri

    Najeriya: Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Tarwatsa Kansu A Jami'ar Maiduguri

    May 13, 2017 12:46

    Wasu 'yan kunar bakin bake su uku da ake sa ran 'yan Boko Haram ne sun tarwatsa kansu a lokacin da suke shirin kutsa kai a cikin bangaren ayyuka na jami'ar Maiduguri

  • Sudan Ta Kudu : Kiir Ya Bukaci A Kwantar Da Hankali Bayan Korar Hafsan Soji

    Sudan Ta Kudu : Kiir Ya Bukaci A Kwantar Da Hankali Bayan Korar Hafsan Soji

    May 12, 2017 15:47

    Shugaban Salva Kiir na Sudan ta kudu ya yi kira ga jama'ar kasarsa da su kwantar da hankali don kuwa babu abun damuwa bayan da ya sallami babban hafsan sojin kasar Paul Malong.

  •  An Sallami Babban Hafsan Sojan Sudan Ta Kudu

    An Sallami Babban Hafsan Sojan Sudan Ta Kudu

    May 10, 2017 19:23

    Shugaban Sudan Ta Kudu Salva Kiir ya sallami dadadden babban Hafsan Sojojin Kasar Paul Malong.

  • Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Tsira Daga Harin Kisan Gilla

    Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Tsira Daga Harin Kisan Gilla

    May 09, 2017 19:32

    Mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu ya tsallake rijiya da baya a wani harin kisan gilla da wasu 'yan bindiga suka kai kan ayarinsa a yau Talata.

  • MDD: Yara Kimanin Miliyan 2 Sun Bar Gidajensu A Sudan Ta Kudu

    MDD: Yara Kimanin Miliyan 2 Sun Bar Gidajensu A Sudan Ta Kudu

    May 08, 2017 07:29

    Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa sakamakon yaki da yunwa kimanin yara miliyan biyu sun bar muhallansu a cikin kasar Sudan ta kudu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS