-
Shugaban Kasar Faransa ya soki yadda wasu kasashen turai suke shigar da siyasa a cikin batun hijira
Jun 25, 2018 08:06Emamnuel Macron wanda ya ce; Wasu daga cikin kasashen turai suna son haddasa rikicin siyasa ta hanyar batun 'yan gudun hijira
-
Shugaban Masar Yana Fuskantar Suka Sakamakon Bankado Alakar Gwamnatinsa Da H.K.Isra'ila
Feb 05, 2018 06:36Shugaban kasar Masar ya fara fuskantar tofin Allah tsine sakamakon bankado alakar da gwamnatinsa take gudanarwa a boye da gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
-
Yan Siyasa A Masar Suna Ci Gaba Da Yin Tofin Allah Tsine Kan Barazanar Shugaban kasar
Feb 02, 2018 12:20Yan adawar siyasa da masu rajin kare hakkin bil-Adama a Masar suna ci gaba da yin tofin Allah tsine kan barazanar da shugaban kasar ya yi na sanya kafar wando daya da wadanda ya kira masu son yin zagon kasa wa shirin zaben shugabancin kasa a Masar.
-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Zargin Kasashen Yamma Da Hannu A Cin Zarafin Bakin Haure A Libiya
Dec 12, 2017 11:59Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta zargi gwamnatocin kasashen yammacin Turai da hannu a cin zarafin da ake yi wa bakin haure a kasar Libiya.
-
Sukar Hukumar Zaben Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
Feb 13, 2017 12:05Radiyon Faransa na kasa da kasa ya ambato mai sa ido akan hukumar zaben Demokradiyya Congo gustave omba bindimono yana yin suka akan tsarin hukumar zaben.
-
An soki Hakin Kasashen Larabawa Akan Halin Ko In Kula Da Su ke Nunawa Akan Kasar Libya.
Jan 11, 2017 19:12An Soli Halin Ko In Kula na kasashen larabawa akan kasar libya
-
Moroko ta soki aikin Shugabar kwamitin kungiyar Tarayyar Afirka
Dec 01, 2016 11:47Ma'aikatar harakokin wajen Moroko ta soki Shugabar kwamitin kungiyar Tarayyar Afirka