Pars Today
Daya daga cikin masu wakiltar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da 'yan Huthy, ya bayyana cewa; Sun je kasar Sweeden ne domin ganin an samu zaman lafiya a Yemen
Jami'an Uppsala ta kasar Sweden ta fitar da rahoton cewa: Ana ci gaba da fuskantar kai hare-haren nuna kiyayya ga addinin Musulunci a kasar.
Majalisar dokokin kasar Sweden za ta gudanar da zama domin duba daftarin kudirin da ke neman a hana shigo da nama da aka yanka ta hanyar addini.
Majiyar yansanda a kasar Sweden ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kama mutumin da ya kai harin ta'addanci kan mutane da kuma wani shago a kan wani titi a birninStokhom a jiya.
Jami'an 'yan sandan kasar Sweden sun sanar da mutuwar Mutane uku bayan da wata Mota ta kauce daga hanyarta ta kuma shiga hanyar masu tafiya da kafa a birnin Stockholm fadar milkin kasar
Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana shigar shugular da Amurka ke yi a cikin harkokin kasashen yankin gabas ta tsakiya a matsayin ummul-haba'isin dukkanin matsalolin da suka addabi yankin.
A jiya juma'a da dare ne pira ministan kasar ta Sweden ya iso birnin Tehran tare da wata gagarumar tawaga domin fara ziyarar aiki.
Shugaban babban zauren majalisar dinkin duniya kuma wakilin kasar Denmark a majalisar ya bayyana cewa komitin tsaro na majalisar wacce aka dorawa nauyin samar da zaman lafiya a duniya ya gaza a wurare da dama a nauyin da aka dora masa.
Jami'an 'yan sanda na farautar wanu mutum da ya kai hari a jiya a kan wata makarantar muuslmi a garin malmo da ke kudancin kasar.