-
An Cika Shekaru Takwas Da Fara Yunkurin Al’umma A Bahrain
Feb 14, 2019 08:01A ranar 14 ga watan fabrairu ne aka cika shekaru 8 daidai da fara yunkurin al’umma na neman sauyi na dimukradiyya akasar.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Kenya Sun Yi Suka Kan Ci Zarafin 'Yan Kasar A Saudiyya
Jul 15, 2018 19:13Kungiyoyin fararen hula a Kenya sun bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakin bin kadin 'yan kasar ta Kenya da suke gudanar da ayyuka a kasar Saudiyya sakamakon bullar labarin yadda ake cin zarafinsu.
-
An Zargi Mahukuntan Kasar Bahrain Da Ci Gaba Da Take Hakkin Bil'adama
Jul 01, 2018 07:27Kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Bahrain ta fitar da rahoto a jiya asabar da a ciki ta zargi mahukuntan kasar da take hakkin bil'adama
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Suka Kan Take Hakkin Bil-Adama A Kasar Tanzaniya
Feb 25, 2018 19:27Tawagar kungiyar tarayyar Turai da take ziyarar aiki a birnin Darus-Salam fadar mulkin kasar Tanzaniya ta yi kakkausar suka kan yadda take hakkokin bil-Adama yake kara yin kamari a kasar musamman a cikin 'yan watannin baya-bayan nan.
-
Sabon Rahoton MDD Akan Take Hakkin Bil'adama A Kasar Sudan Ta kudu
Feb 24, 2018 06:46A jiya juma'a ne Majalisar Dinkin Duniyar ta fitar da rahoto da a ciki ta bayyana cewa yadda ake ci gaba da take hakkin bil'adama a kasar Sudan ta kudu
-
Mutum Guda Ya Rasu Yayin Zanga-Zangar Kiran A Saki Sheikh Zakzaky A Kaduna
Jan 08, 2018 11:21Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar mutum guda ya rasu wasu kuma sun sami raunuka a lokacin da 'yan sanda suka fada wa 'yan kungiyar Harkar Musulunci ta kasar da suka fito don gudanar da zanga-zangar a saki shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da gwamnatin Nijeriya ta ke ci gaba da tsare shi sama da shekaru biyun da suka gabata.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Soki Unesco Da ke shirin Taro A Kasar Saudiyya
May 10, 2017 12:03Kungiyar ta "Human Right Watch' ta ce; tarihin Saudiyya akan batun hakkin dan'adam ba shi da kyau, domin kuma tana azabtar da masu fafutuka.
-
Karuwar Tauye Hakkin Bil'adama A kasar Sudan Ta Kudu
Mar 15, 2017 19:03Majalisar Dinkin Duniya Ta yi Gargadi Akan Karuwar Tauye Hakkin Bil'adama A Kasar Sudan Ta Kudu Da Take Fama Da Yaki.
-
MDD Ta Zargi Saudiyya Da Take Hakkokin Kananan Yara Da Mata
Oct 07, 2016 18:25Kwamitin kare hakkokin kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya zargi kasar Saudiyya da take hakkokin kananan yara da mata budurwaye a kasar.