-
Amurka Ta Tsawaita Takunkumanta Kan Labanon
Jul 28, 2018 19:11Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya tsawaita takunkuman da gwamnatinsa ta dorawa kasar Labanon kan abinda ya kira "barazanar tsaro ga yan kasar Amurka" na tsawon shekara guda.
-
Amurka Ta Kara Jaddada Anniyarta Ta Dorawa Iran Takunkuman Tattalin Arziki Mafi Muni A Tarihi
Jul 17, 2018 11:57Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana anniyarsa ta dorawa JMI takunkuman tattalin arzikim mafi tsanani a tarihi.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kakaba Takunkumin Hana Sayar Da Makamai Ga Sudan Ta Kudu
Jul 14, 2018 18:55Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin neman haramta sayar da makamai ga kasar Sudan ta Kudu.
-
Amurka Zata Dora Takunkumi A Kan Kasashe Masu Sayen Danyen Mai Daga Iran
Jul 13, 2018 06:32Ministan kudi na kasar Amurka ya kara jadda cewa duk wata kasar da ta sayi danyen man fetur daga kasar Iran za'a dora mata takunkuman tattalin arziki.
-
Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar
Jul 10, 2018 08:08Jami'an gwamnatin kasar Jamus sun bayyana cewa gwamnatin kasar tana binciken yiyuwan mikawa kasar Iran kudadenta Yuru miliyon 300 don amfani da su a cikin gida.
-
EU Ta Jadadda Takunkumin Da Ta Kakabawa Rasha
Jun 29, 2018 11:45Kungiyar tarayyar Turai ta sake jadadda takunkumin da ta kakabawa kasar Rasha na tsahon watani shida
-
Rasha Ta Ce: Dole Ne Kwamitin Tsaron MDD Ya Rage Takunkuminsa Kan Koriya Ta Arewa
Jun 15, 2018 11:46Jakadan kasar Rasha a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Bayan da kasar Koriya ta Arewa ta bayyana shirinta na kawo karshen shirye-shiryenta na kera makaman nukiliya, to dole ne a kan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya dauki matakin rage takunkumin da ya kakaba kan kasar ta Koriya.
-
Amurka Ta Dorawa Iran Wasu Karin Takunkumai.
May 24, 2018 19:13Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan karin wasu takunkumai a kan Iran wadanda suka hada da kamfanonin jiragen sama na kasar da kuma wasu yan kasuwa.
-
Ma'aikatar Kudi Ta Amurka Ta Dorawa Shuwagabannin Hizbullah Takunkumi
May 18, 2018 06:29Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta bada sanarwan kakabawa shuwagabanni da wasu kamfaninin kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Takunkumi.
-
Amurka Na Ci Gaba Da Kakaba Wa Iran Takunkumi
May 16, 2018 05:41A ci gaba da takunkumin da take kakabawa kasar Iran, baitul malin kasar Amurka ta sake sanya takunkumi kan wani kamfani da jami'an kasar ta Iran.