-
Amurka Ta Kara Dorawa Venezuela Takunkumai Na Tattalin Arziki.
May 08, 2018 19:06Mataimakin shugaban kasar Amurka ya bada sanarwan dorawa yan kasuwan kasar Venezuela 3 da kuma wasu kamfanonin kasar 20.`
-
Sergei Lovrof Ya Ce: Bakar Siyasar Kasashen Yamma Tana Barazana Ga Duniya
Apr 05, 2018 19:06Ministan harkokin wajen kasar Rasha Ya bayyana cewa: Siyasar matsin lamban kasashen yamma musamman matakin kakaba takunkumi kan sauran kasashe tana barazana ga zaman lafiyar duniya.
-
Kungiyar EU Ta Kakaba Wa Ministocin Gwamnatin Siriya Takunkumin Tattalin Arziki
Feb 27, 2018 08:09Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Rurai ta dorawa minitocin gwamnatin kasar Siria guda takunkuman tattalinn arziki.
-
Koriya Ta Kudu Ta Bukaci Amurka Ta Sassauta Bukatunta Ga Koriya Ta Arewa
Feb 26, 2018 11:18Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya bukaci Amurka da ta sassauta bukatunta don samun tattaunawa da mahukuntan Pyongyang.
-
Sabon Takunkumin Amurka, Shelantan Mana Yaki Ne_Koriya Ta Arewa
Feb 25, 2018 10:51Koriya ta Arewa ta danganta sabon takunkumin da Amurka ta kakaba mata a matsayin shelanta yaki kan ta.
-
Amurka : Trump, Ya Sanar Da Takunkumi Mafi Girma Kan Koriya Ta Arewa
Feb 23, 2018 16:27A wani lokaci nan gaba ne aka sa ran, shugaba Donald Trump na AMurka, zai sanar da takunkumin kasarsa mafi girma da ba'a taba kakaba irinsa ba kan Koriya ta Arewa.
-
Kungiyar CEDEAO Ta Sanya Takunkumi Kan 'Yan Kasar Guine Bisau 19
Feb 14, 2018 12:05Kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka ta sanya takunkumi kan wasu mutane 19 na kusa da shugaban kasar Guinee Bisau sakamakon rashin mutunta yarjejjeniyar da aka cimma na fita daga rikicin siyasar kasar
-
Majalisar Kungiyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Wasu 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 03, 2018 12:20Majalisar Mashawarta ta kungiyar tarayyar Turai ta kakaba takunkumi kan wasu jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu uku kan zargin take hakkin bil-Adama da yin zagon kasa ga shirin wanzar da zaman lafiya a kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Kira Kan A Kaurace Wa Zaben Shugaban Kasa A Masar
Jan 30, 2018 12:13Masu rajin kare hakkin bil'adama da kuma yan siyasa a kasar Masar suna ci gaba da kiran mutanen kasar su kaurace wa shiga zaben shugaban kasa mai zuwa.
-
Human Right Watch: Lokaci Yayi Da Za A Sanya Wa Yarimar Saudiyya Takunkumi
Dec 21, 2017 18:21Kungiyar Kare Hakkokin Bil'adaman nan ta Human Rights Watch ta bukaci da a sanya wa Yarima mai jiran gado na Saudiyya takunkumin Majalisar Dinkin saboda jagorantar ci gaba da kai hare-haren wuce gona da irin da ake yi wa al'ummar Yemen.