-
Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran
Nov 14, 2017 06:19Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi furuci da cewa: Kungiyar tarayyar Turai bata da wani shirin daukan matakin kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Amurka Ta Kakabawa Wasu Kamfanonin Kera Makaman Rasha Takunkumi
Oct 28, 2017 06:29Amurka ta fitar da jerin sunayen wasu kamfanonin kera makaman Rasha su 39, wanda ta haramta yin ciniki da su.
-
Sudan Ta Yi Maraba Da Matakin Dage Mata Takunkumi
Oct 07, 2017 11:01Gwamnatin Sudan ta yi maraba da matakin da Amurka ta dauka na dage ma ta takunkuman karayar tattalin arziki da ta kakaba ma ta na tsawon shekaru 20.
-
Takunkumin Amurka Ya Gurgunta Sudan_Al-Bashir
Sep 28, 2017 15:38Shugaban kasar Sudan Omar Al-Bashin ya kalubalanci takunkumin tsawan shekaru da Amurka ta kakabawa kasarsa.
-
Somaliya Ta Ki Karbar Tayin Cin Hanci Domin Yanke Alaka Da Qatar
Aug 31, 2017 12:49Shugaban kasar Somalia ya ki karbar wani tayin cin hanci na dala miliyan 68 da gwamnatin Saudiyya ta gabatar masa, domin ya yanke alakar kasarsa da Qatar.
-
Majalisar Iran Ta Amince Da Kudurin Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Aug 13, 2017 17:04'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran gaba dayansu sun amince da wani kuduri na mayar da martani ga sabbin takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran, bugu da kari kan kara kasafin kudin kera makamai masu linzami da dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar suke kerawa don kare kasar daga duk wata barazana ta makiya.
-
Bukatar Jamus Ga Tarayyar Turai Na Ta Dauki Mataki A Kan Amurka
Aug 02, 2017 07:52Ministan harkokin tattalin arziki na kasar Jamus ta bayyana cewa takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta dorawa kasar Rasha basa bisa ka'ida sun kuma sabawa dokokin kasa da kasa, ta kuma bukaci tarayyar Turai ta dauki mataki na maida martani kan Amurkan.
-
Jamus Ta Yi Kakkausar Suka Kan Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Rasha
Aug 01, 2017 07:28Gwamnatin kasar Jamus ta yi kakkausar suka dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora wa kasar Rasha, tare da bayyana hakan da cewa ya sabawa ka'ida.
-
Larijani: Iran Ta Riga Ta Shirya Fuskantar Duk Wani Takunkumi Na Amurka
Jul 28, 2017 04:10Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani ya sheda cewa, tuni Iran ta shirya fuskantar duk wasu sabbin takunkumai na sabuwar gwamnatin Amurka.
-
Gwamnatin Rasha Ta Yi Barazanar Korar Jami'an Jakadancin Amurka Daga Kasarta
Jul 27, 2017 18:55Wani jami'i a ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Idan har shugaban kasar Amurka ya rattaba hannu kan sabon takunkumin da Amurka ta kakaba kan kasar Rasha, to babu shakka Rasha zata maida martani.