Pars Today
Kasar Faransa ta sanar da cewa sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran, Rasha da Koriya ta Arewa sun yi hannun riga da dokokin kasa da kasa.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora ma wasu kamfanoninta da kuma wasu jami'an kasar, dangane da shirin Iran na kera makamai masu linzami na ballastic.
Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sake kakaba takunkumi kan wasu jami'an kasar Iran.
Mahukuntan Sudan sun bayyana fatar ganin kotun kolin kasar Amurka bata yi watsi da shirin gwamnatin kasar ba na dage takunkumin da aka kakaba kan kasar Sudan.
Shugaban kasar Masar Abdul-Fatah Sisi ya bukaci kasashen duniya su dorawa gwamnatin kasar Turkiya takunkumi har zuwa lokacin da zata daina goyon bayan kasar Qatar.
Gwamnatin kasar Rasha ta maida martani kan sabbin takunkuman tattalin arziki wanda majalisar dattawan Amurka ta amince da su a ranar laraban da ta gabata.
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewa, Rasha tana da shirin karfafa rundunar sojin kasar Syria da wadatattun makamai na zamani.
Shugabar Majalisar Dokokin kasar Rasha ta bayyana cewa: Takunkumin da wasu kasashen yammacin Turai suka kakaba kan kasarta ta Rasha ya yi hannun riga da dokokin kasa da kasa.
Rahotanni daga kasar Kanada sun bayyana cewar wani adadi mai yawan gaske na al'ummar kasar sun bukaci a haramta kayayyakin haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar a wani mataki na nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu.
Al'ummar kasar Canada sun bayyana goyon bayansu ga duk wani matakin haramta sayan kayayyakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke samarwa a matsayin jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta.