-
A Yau Ne Kwamitin Tsaron MDD Zai Kada Kuri'a Kan Kara Kakaba Wa Syria Takunkumi
Feb 28, 2017 12:48Kwamitin tsaron majalisar dinkin na shirin gudanar da wani zama a yau domin kada kuri'a kan kakaba wa gwamnatin Syria wasu sabbin takunkumai, bisa zargin da wasu kasashen turawa suka mata na cewa ta harba makamai masu guba.
-
Turai: Shugaban Kasar Ukrainiya Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Kakabawa Rasha Takunkumi
Feb 22, 2017 06:26Shugaban Kasar ta Ukraniya ya yi suka ga kasar Rasha saboda amincewarta da Takardun shigar da mutanen gabacin kasar su ke yi.
-
Gwamnatin Libiya Ta Jaddada Bukatar Neman Dage Mata Takunkumin Sayan Makamai
Jan 29, 2017 12:25Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya jaddada bukatar neman dage wa kasarsa takunkumin sayan makamai.
-
Faransa Ta Gindaya Sharadin Dage Takunkumin Haramcin Hana Sayarwa Libiya Makamai
Jan 19, 2017 14:58Kasar Faransa ta fayyace sharadin dage takunkumin haramcin sayarwa gwamnatin Libiya makamai.