Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tarayyar turai

  • Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Kare Huldodinta Na Tattalin Arziki Tare Da Iran

    Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Kare Huldodinta Na Tattalin Arziki Tare Da Iran

    Sep 16, 2018 07:08

    Maya Kuchiánchik Kakakin babbar jami'a mai kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai tana kan bakanta na ci gaba da huldodin tattalin arziki tare da kasar Iran.

  • Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Ya Caccaki Donald Trump

    Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Ya Caccaki Donald Trump

    Sep 15, 2018 11:21

    Shugaban kwamitin gudanarwa na kungiyar tarayyar turai Jean-Claude Junker ya caccaki shugaban kasar Amurka Donald Trump dangane da matsalolin da yake ta haifar wa duniya.

  • Kungiyar EU Ta Yi Allah Wadai Da Hukuncin Kisa Da Aka Yanke Kan 'Yan Kungiyar Ihwan A Masar

    Kungiyar EU Ta Yi Allah Wadai Da Hukuncin Kisa Da Aka Yanke Kan 'Yan Kungiyar Ihwan A Masar

    Sep 12, 2018 07:29

    Kungiyar tarayyar Turai ta yi Allah wadai da hukuncin kisa da wata kotu a Masar ta yanke kan 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin magoya bayan hambararren shugaban kasar Mohammad Morsi.

  • Kasar Italia Ta Bada Sanarwan Dakatar Da Biyan Kasonta Na Kudade Da Take Bawa Tarayyar Turai

    Kasar Italia Ta Bada Sanarwan Dakatar Da Biyan Kasonta Na Kudade Da Take Bawa Tarayyar Turai

    Aug 26, 2018 11:49

    A ci gaba da rikici kan jirgin ruwan Dichuti dauke da bakin haure tsakanin kasar Itali da tarayyar Turai ministan harkokin wajen kasar Italiya ya bada sanarwab dakatar da kudaden da ta saba bawa tarayyar Turai.

  • Libiya Ta Yi Watsi Da Bukatar Kasashen Turai Na Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijra A Kasar

    Libiya Ta Yi Watsi Da Bukatar Kasashen Turai Na Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijra A Kasar

    Jul 20, 2018 18:17

    Kasar Libiya ta yi watsi da bukatar da kungiyar EU ta gabatar mana na kafa cibiyoyin da za a tsugunar da 'yan gudun hijra a kasar

  • Kungiyar Tarayyar Turai Ta Nuna Jin Dadinta Kan Dage Dokar Ta Baci A Kasar Turkiyya

    Kungiyar Tarayyar Turai Ta Nuna Jin Dadinta Kan Dage Dokar Ta Baci A Kasar Turkiyya

    Jul 19, 2018 19:10

    Kungiyar tarayyar Turai ta bayyana jin dadinta da matakin da mahukuntan Turkiyya suka dauka na dage dokar ta baci a kasar.

  • Macron Ya Soki Ayyukan Tarayyar Turai

    Macron Ya Soki Ayyukan Tarayyar Turai

    Jul 18, 2018 06:46

    Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya soki tarayyar turai saboda rashin gudanar da ayyuka yadda ya kamata

  • EU Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Ta Maida Iran Saniyar Ware

    EU Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Ta Maida Iran Saniyar Ware

    Jul 17, 2018 05:52

    Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta yi watsi da bukatar Amurka na maida Iran saniyar ware a harkokin tattalin ariki.

  • Kungiyar Tarayyar Turai Zata Karfafa Alakarta A Bangarori Da Dama Da Kasar Libiya

    Kungiyar Tarayyar Turai Zata Karfafa Alakarta A Bangarori Da Dama Da Kasar Libiya

    Jul 15, 2018 19:08

    Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada aniyar kungiyarta ta bunkasa alaka a bangarori da dama da kasar Libiya.

  • EU Ta Ce Bata Amince Da Mamayar Yankunan Palasdinawa Ba

    EU Ta Ce Bata Amince Da Mamayar Yankunan Palasdinawa Ba

    Jul 14, 2018 06:25

    Kakakin Babbar jami'a mai kula da harkokin kasashen waje na kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa kungiyar bata amince da mamayar da HKI take wa yankunan Palasdinawa na bayan yakin shekara ta 1967 ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS