-
An Fara Taron Tattalin Arziki Na Kasa Da Kasa A Kasar Tunisa
Nov 30, 2016 04:09A jiya talata ce aka fara taron kasa da kasa na farfodo da tattalin arzikin kasar Tunisa a birnin Tunis babban birnin kasar.
-
Tunusiya ta hana duban 'yan kasar hadewa da kungiyar IS
Nov 23, 2016 14:41Magabatan kasar Tunusiya sun sanar da hana duban matasan kasar hadewa da kungiyar IS
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame Wasu 'Yan Ta'adda Da Suke Shirin Kai Hare-Haren Ta'addanci
Nov 17, 2016 02:22Majiyar tsaron Tunusiya ta sanar da nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda da suke shirin kaddamar da munanan hare-haren ta'addanci a birnin Tunis fadar mulkin kasar.
-
Wani Ministan Kasar Tunsia Ya Rasa Kujerarsa Sakamakon Sukar Akidar Wahabiyanci
Nov 04, 2016 14:16Ministan mai kula da harkokin addini a kasar Tunisia ya rasa kujerarsa sakamakon kakkausar sukar da ya yi a jiya a kan akidar wahabiyanci da kuma tushensa.
-
An Zabi Afirka Ta Kudu, Rwanda, Masar Da Tunisiya A Matsayin Membobin Kwamitin Kare Hakkokin Bil'adama Na MDD
Oct 29, 2016 13:22Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi wasu kasashen Afirka su hudu a matsayin membobi a kwamitin kare hakkokin bil'adama na majalisar, wanda hakan ya ba wa nahiyar Afirka damar zama nahiyar da ta fi yawan wakilai a wannan kwamiti mai membobi 14.
-
Tunusiya Ta Musanta Zargin Cewa Amurka Tana Amfani Da Sansanin Sojinta Wajen Kai Hari Libiya
Oct 27, 2016 05:33Gwamnatin Tunusiya ta musanta labarin cewa: Amurka tana amfani da sansanin sojin kasarta wajen kai hare-hare kan kasar Libiya.
-
Ministan Cikin Gidan Kasar Tunisiya ya tsalle rikiya da baya
Oct 16, 2016 15:36Majiyar tsaron kasar ta Tunsiya tana cewa; Hadi Majzoon ya tsallake rijiya ta baya a wani harin ta'addanci.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Kara Tsawon Wa'adin Dokar Ta Baci A Kasar
Sep 18, 2016 00:56Gwamnatin Tunusiya ta sanar da kara wa'adin dokar ta baci da ta kafa a kasar tun a watan Nuwamban shekara ta 2015 da ta gabata da nufin shawo kan matsalar tsaro.
-
Ministan Harkokin Wajen Tunusiya Ya Bukaci Warware Rikicin Yamen Ta Hanyar Lumana
Sep 08, 2016 11:55Ministan harkokin wajen kasar Tunusiya ya bukaci warware rikicin Yamen ta hanyar lumana kuma ta hanyar da zata gamsar da al'ummar kasar.
-
Sabuwar Gwamnatin Tunusiya Ta Bayyana Damuwa Kan Habakar Ayyukan Ta'addanci A Kasar
Sep 02, 2016 13:34Sabon fira ministan Tunusiya ya bayyana cewa: Kasarsa tana cikin halin tsaka mai wuya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci don haka zata yi amfani da dukkanin karfinta domin ganin ta murkushe duk wani nau'in ta'addanci a kasar.