Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tunusiya

  • An Bukaci Sabuwar Gwamnatin Tunusiya Da Ta Tsaurara Matakan Fada Da Barnata Dukiyar Kasa

    An Bukaci Sabuwar Gwamnatin Tunusiya Da Ta Tsaurara Matakan Fada Da Barnata Dukiyar Kasa

    Aug 31, 2016 10:45

    Shugaban Cibiyar fada da cin hanci da barnata dukiyar kasa a Tunusiya ya bukaci sabuwar gwamnatin kasar da ta tsaurara matakan fada da barnata duniyar kasa.

  • An kafa sabuwar Gwamnati A kasar Tunisiya

    An kafa sabuwar Gwamnati A kasar Tunisiya

    Aug 29, 2016 17:18

    Sabuwar Gwamnatin hadin kan kasa ta kama aiki a Tunusiya

  • Sabuwar Gwamnatin Tunisiya Ta Saba Layar Kama Aiki

    Sabuwar Gwamnatin Tunisiya Ta Saba Layar Kama Aiki

    Aug 27, 2016 18:58

    Sabon Pira ministan kasar Tunisiya da ministocinsa sun saba layar kama aiki a fadar shugaban kasa.

  • Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Kada Kuri'ar Rashin Amincewa Da Majalisar Ministocin Kasar

    Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Kada Kuri'ar Rashin Amincewa Da Majalisar Ministocin Kasar

    Jul 31, 2016 05:12

    A zaman da Majalisar Dokokin Tunusiya ta gudanar a jiya Asabar ta kada kuri'ar rashin amincewa da Majalisar ministocin kasar karkashin jagorancin fira minista Habib Essid lamarin da ya kawo karshen gwamnatinsa.

  • An Kashe Mutane Biyu Akan Iyakokin Aljeriya Da Tunisiya

    An Kashe Mutane Biyu Akan Iyakokin Aljeriya Da Tunisiya

    Jul 28, 2016 12:11

    Sojojin Tunisiya Sun Sanar da kashe 'yan bindiga biyu akan iyakokin kasar da Aljeriya

  • Iyalan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Juyin Juya Halin Tunusiya Sun Bukaci A Yi Musu Adalci

    Iyalan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Juyin Juya Halin Tunusiya Sun Bukaci A Yi Musu Adalci

    Jul 25, 2016 18:59

    Al'ummar Tunusiya sun gudanar da zanga-zangar lumana da nufin bayyana rashin amincewarsu da duk wani shirin sakin jami'an tsaron kasar da suke da hannu a kisan 'ya'yansu a lokacin yunkurin juyin juya halin kasar a shekara ta 2011.

  • Kame Masu Kwadaitar Da Matasa Domin Shiga Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Tunusiya

    Kame Masu Kwadaitar Da Matasa Domin Shiga Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Tunusiya

    Jul 08, 2016 08:39

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da kame wasu mutane biyu da suke kwadaitar da matasa domin shiga cikin kungiyoyin 'yan ta'adda musamman kungiyar ta'addanci ta Da'ish.

  • Kasar Tunusiya ba za ta baiwa Amurka damar kafa sansanin soja a kasar ba

    Kasar Tunusiya ba za ta baiwa Amurka damar kafa sansanin soja a kasar ba

    May 25, 2016 17:52

    Shugaban Majalisar kasar Tunusiya ya ce babu wata kasar waje musaman ma kasar Amurka da za a bata damar kafa sansanin Soja a cikin kasar ba

  • Gwamnatin Kasar Canada Zata Tallafawa Kasar Tunisia Kan Harkokin Tsaro

    Gwamnatin Kasar Canada Zata Tallafawa Kasar Tunisia Kan Harkokin Tsaro

    May 22, 2016 04:14

    Gwamnatin kasar Canada zata tallafawa kasashen arewacin Afrika ukku a fagen kyautata harkokin tsaro a yankin.

  • Hallaka daya daga cikin Shugabanin kungiyoyin dake dauke da makamai a Tunusiya

    Hallaka daya daga cikin Shugabanin kungiyoyin dake dauke da makamai a Tunusiya

    May 19, 2016 14:43

    Ma'aikatar tsaron Tunusiya ta sanar da hallaka wani komandan 'yan ta'adda a kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS