Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tunusiya

  • Kokarin Ganin An Kawo Karshe Azabtar Da Mutanen Da Ake Tsare Da Su A Kasar Tunusiya

    Kokarin Ganin An Kawo Karshe Azabtar Da Mutanen Da Ake Tsare Da Su A Kasar Tunusiya

    May 18, 2016 14:22

    Ministan kula da harkokin kare hakkin bil-Adama a kasar Tunusiya ya bayyana fatan ganin an kawo karshen azabtar da mutanen da ake tsare da su a cibiyoyin tsaron kasar.

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Tarwatsa Wasu Gungun 'Yan Ta'adda

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Tarwatsa Wasu Gungun 'Yan Ta'adda

    May 11, 2016 10:24

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar gano wata kungiyar ta'addanci tare da tarwatsata a yankin kudancin kasar.

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Samu Nasarar Rusa Wani Shirin Kai Harin Ta'addanci A Kasar

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Samu Nasarar Rusa Wani Shirin Kai Harin Ta'addanci A Kasar

    Apr 17, 2016 18:25

    Fira ministan kasar Tunusiya ya bada labarin cewa; Jami'an tsaron kasar sun samu nasarar rusa wani shirin kaddamar da harin ta'addanci a kasar.

  • Shugaban Kasar Tunusiya Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Kungiyar Hizbullah

    Shugaban Kasar Tunusiya Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Kungiyar Hizbullah

    Apr 16, 2016 17:00

    Shugaban kasar Tunusiya Beji Caid Al-Sebsi ya bayyana cewar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon kungiya ce ta gwagwarmaya da take fada da haramtacciyar kasar Isra'ila, don haka ba kungiya ce ta ta'addanci ba.

  • Mahukuntan Tunusiya Sun Samu Nasarar Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar

    Mahukuntan Tunusiya Sun Samu Nasarar Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar

    Mar 23, 2016 18:04

    Jami'an tsaron Tunusiya sun samu nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda a sassa daban daban na kasar a cikin 'yan kwanakin nan tare da fara gudanar da bincike kansu.

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Halaka Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Halaka Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar

    Mar 09, 2016 05:30

    A samamen da jami'an tsaron Tunusiya ke ci gaba da gudanarwa a yankunan garin Ben Gardane da ke shiyar kudu maso gabashin kasar kusa da kan iyaka da kasar Libiya a cikin daren jiya wayewar safiyar yau sun kashe wasu gungun 'yan ta'adda.

  • Gumurzu Tsakanin Jami'an Tsaron Tunusiya Da 'Yan Ta'adda Ya Lashe Rayukan Mutane 53

    Gumurzu Tsakanin Jami'an Tsaron Tunusiya Da 'Yan Ta'adda Ya Lashe Rayukan Mutane 53

    Mar 07, 2016 17:32

    Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma garin Ben Gardane da ke gabashin kasar Tunusiya kusa da kan iyaka da kasar Libiya a safiyar yau Litinin, inda suka fuskanci mai da martani daga jami'an tsaron kasar.

  • An Sayar Da  Kaddarori Tsohon Shugaban Kasar Tunisiya Da Kudade Masu Yawa

    An Sayar Da Kaddarori Tsohon Shugaban Kasar Tunisiya Da Kudade Masu Yawa

    Feb 11, 2016 05:32

    Gwamnatin Tunisiya Ta Sami Rabin Biliyan Na Dalar Amurka Daga Kaddarorin Tsohon Shugaban Kasar.

  • Shugaban Tunusiya Ya Yi Gargadi Kan Shirin Daukan Matakin Soji Kan kasar Libiya

    Shugaban Tunusiya Ya Yi Gargadi Kan Shirin Daukan Matakin Soji Kan kasar Libiya

    Feb 05, 2016 03:31

    Shugaban kasar Tunusiya ya yi gargadi kan duk wani shirin kasashen yammacin Turai da Amurka na daukan matakin soji kan kasar Libiya musamman idan aka yi la'akari da irin mummunan sakamakon da hakan zai haifar.

  •  An Dage Dokar Hana Fitar Dare A Tunusiya

    An Dage Dokar Hana Fitar Dare A Tunusiya

    Feb 04, 2016 14:31

    A Watan janairu daya gabata ne aka ayyana dokar hana fita dare saboda zanga-zanga gama gari akan rashin aikin yi ga matasa

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS